Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar Forbes ta fitar da jerin sunayen matasan attajiran domin karfafa gwiwar 'yan kasuwa da ma su masana'antu kamar yadda ta saba yi kowacce shekara. Matasa 'yan Najeriya da sun
Hukumar Hisbah reshen jihar Kano ta sanar da cewar jami’an ta za su fara kama duk mutumin da aka sama yana taka sabuwar rawar nan ta 'fadi ka mutu' wanda ke tashe a yanzu. Hakan ya biyo bayan ganin wasu yan mata biyu suna rawar.
Hakan ya sa ta tashi domin ya dubo matarsa kuma ya bincika mene hayaniyar da ya ke ji kwatsam sai ya ga yayansa da matansa suna saduwa a dakin baki. Oleg wanda dama dan farauta ne ya yi maza ya dako bindigarsa ya harbe matarsa a y
Rahotanni sun bayanna cewa akwai akalla mutane dari biyu a cikin mashayar giyan mai suna Borderline Bar and Grill, musamman duba da cewa harin ya faru ne a daidai lokacin da wasu dalibai suka yi tururuwa suna gasar rawa.
Sarkin Benin, Ewuare II, ya bukaci yariman kasar Wales, Charles George, da ke ziyara a Najeriya, da ya saka baki domin ganin kasar Ingila ta dawowa da masarautar sa kayan tarihin da ta kwasa a shekarar 1857. Sarkin ya bayyana cew
Mai kudin Najeriya Aliko Dangote ya kara jadadda cewa yana nan da niyyar sa na sayen Kungiyar Arsenal nan gaba. Babban Attajirin na Afrika ya dade yana goyon bayan Kungiyar kwallon kafar har yace zai kori Wenger idan ya samu dama
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Doyin Okupe ya bayyana cewa dan takarar kujeran shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) Alhaji Atiku Abubakar zai je kasar Amurka a karshen Nuwamba.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP, ya shawarci Buhari a kan ya zama mai taka tsan-tsan da dukiyar kasa. Tsohon mataimakin shugaban kasar na wannan kalamai ne a matsayin raddi ga shugaba Buhari ba
Wasu Musulman Turkiyya sun yi shekara da shekaru su na sallah ba tare da kallon Al-Qibla ba a wani Masallaci. Yanzu dai a maimakon a rusa Masallacin a sake gini, sai kurum aka yi ishara zuwa ga ainihin Al-qiblar da ta dace.
Labaran duniya
Samu kari