Wa Deepika ta yarjewa da aure? Mun leka Bollywood mun ganio muku

Wa Deepika ta yarjewa da aure? Mun leka Bollywood mun ganio muku

- Dan gidan Rishi Kapoor ke son Deepika da aure, kuma sunyi soyayya

- Ranveer ya kasa shi har kas, kuma ya dauke ta tun fim din Ram-Leela

- Yanzu dai ansha biki a Italiya

Wa Deepika ta yarjewa da aure? Mun leka Bollywood mun ganio muku
Wa Deepika ta yarjewa da aure? Mun leka Bollywood mun ganio muku
Asali: Instagram

A shafinta na Instagram, Deepika Padukone, jaruma kyakkyawa wadda ake sa rai ita ta canji Aishwarya Rai a kyau da sura, tun a 2007, shekarar da ta fara fim.

Wa Deepika ta yarjewa da aure? Mun leka Bollywood mun ganio muku
Wa Deepika ta yarjewa da aure? Mun leka Bollywood mun ganio muku
Asali: Instagram

Ta fito fim din farko da Shah Rukh Khan a fin din Om Shanti Om, fim da aka fi kowanne fim din Indiya kashe masa kudi. A shekarar ne kuma dan Amita, Abhishekh ya aure Aishawarya Bacchan din.

Daga wannan suna da tayi, sai dan gidan Rishi Kapoor ya tsallako ya fara soyayya da ita, musamman ganin abin nasu na gida ne da 'yan fim.

DUBA WANNAN: Dole matasa maza da mata su shigo a dama dasu a harkar mulki

Ta tsere daga soyayyar ta kuma koma son dan fim wanda suka yi fim dashi Ram-Leela, fim da yayi suna, musamman waqoqinsa na al'adu.

Afton fin din, Ranveer Singh, shi ta koma tana so, kuma yanzu dashi akka yi baiko aka sha biki, a kasar Italiya, son kowa qin wanda ya rasa.

Sun dai sanya wa juna zobe sun kuma bi dukkan al'adun da ake bi na kasar su, duk da a Turai aka sha bikin.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng