Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Shugaba Buhari ya kuma ce Najeriya za ta cigaba da sauke nauyin da kungiyar da Tarayyar Kasashen Afirka a daura mata duk da irin nauyin da ke kanta saboda yawan al'umma da ma'adanai da kasar ke da dashi. Mr Mahamat ya jinjinawa sh
Daliban jami’ar Afrika ta Kudu sun yi naarar kera wani bulo mai mugun kwari ta hanyar amfani da fitsarin dan Adam. Sun hada fitsari da kasa da kuma kwayoyin bacteria a wajen hadin domin bulo din ya bushe yayi karfi sosai.
Kakakin 'yan sanda na yankin Arewacin kasar, DSP Mohammed Tanko ya tabbatar da afkuwar lamarin da ya ke zantawa da Citi News, ya kuma ce dukkan yan sandan da ke yankin suna cikin shiri domin binciko wanda suka aikata laifin.
Za ku j i cewa masu kudin kasar nan za su iya fitar da jama’a daga fatara. Masu kudin da ake ji da su a Najeriya su ne: Aliko Dangote wanda ya zarce kowa a kaf Nahiyar. Na biyu a jerin Attajiran kasar shi ne Mike Adenuga.
Rahotanni da muka samu daga Sky News ya bayyana cewar an gano gawar Jamal Khashoggi, dan jaridar kasar Saudiyya da ake zargin masarautar Saudiyya na da hannu cikin bacewarsa da yi masa kissar gilla. Wata majiya ta fada wa Sky News
Shugaban kasar Kamaru mai shekaru 85 a duniya, Paul Biya, ya sake lashe zabe a karo na 7 tun bayan hawansa mulkin farko a shekarar 1982. A sakamakon zaben da aka saki yau, Litinin, Biya ya sake lashe zabe da zai bashi damar sake s
Akalla wasu manoma 8 ne su ka bakunci lahira a lokacin da ‘Yan Boko Haram su ka shiga Kauyen Molai da ke cikin Karamar Hukumar Jere a Jihar Borno. Wani Bawan Allah da yake garin mai suna Babakura Kolo ya bayyana wannan.
Rahotanni sun kawo cewa hukumar kwastam na Najeriya sun kama kwantena cike da jar miya (dage-dage) da wasu kayayyaki da kudinsu ya kai kimanin N27,960,000 wanda aka shigo da su daga kasar China. An kama kwantenan ne a Lagas.
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar daukar tsattauran matakin ladabtarwa a kan Saudiyya, idan har ta tabbata cewa ita ce ta kashe fitaccen dan jarida Jamal Khashoggi. jaridan Saudiyyar ya bace tun bayan wani ziyara
Labaran duniya
Samu kari