Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Ministan kasar ya ankarar da 'yan kasuwa na duniya a kan irin moriyar da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta yi tanadi a yanzu a kasar domin samun riba mai girman gaske ta fuskar habakar tattalin arziki.
Wani rahoto na ban mamaki da muka samu ya bayyana cewa, wata kotu a Amurka ta umarci wani kamfanin hada mugunguna na kasar, Johnson & Johnson (J&J), da ya biya wani matashi, Nicholas Murray, diyyar dala biliyan takwas.
Hukumar bunkasa fasahar sadarwa ta zamani ta Najeriya (NITDA) a ranar Litinin a taron baje kollin na fasaha (GITEX) da ke gudanarwa a Dubai ta saka Najeriya cikin jerin sunayen kasashen da suka kware wurin fasaha ta hanyar kaddama
A jiya ne Kotun Majistare ta tsare wasu Malaman Islamiyya da ke karantarwa a Jihar Kaduna. ‘Yan Sanda sun gurfanar da Malaman ne a gaban Alkali bisa zargin aikata wasu laifuffuka rututu.
Kamar yadda jaridar The Punch ta bayar da shaida, wannan sanarwa na kunshe cikin wani sako da mai magana da yawun mataimakin shugaban kasar, Laolu Akande, ya wallafa a shafinsa na dandalin sada zumunta.
Wannan shine karo na farko da kasar Saudiyya ta bayar da irin wannan dama kuma ta yi hakan ne domin bawa baki masu yawon bude ido damar ziyartar kasar domin yawon bude ido ko shakata wa. A sanarwar da hukumar kula da harkokin bude
Labarin Katsinawa da Zamfarawan nan har su 30 da aka kai wata kasar Afrika zuwa aikin bauta na wata 3 zai sa saka kuka. Yanzu dai sun fito sun bada labarin duk yadda ta kaya da su.
Wani abin dariya da ya faru a wata kotu dake kasar Zimbabwe ya sanya mutane dariya a kafar sadarwa, bayan da wani mutumi mai laifi ya bi alkalin kotun da itace zai rafke, bayan alkalin ya bayyana cewa yana da laifi akan abinda...
Shugaban kasar Tanzania, John Magufuli ya jinjinawa gwamnan wani yanki akan zane yara 'yan makaranta 14, ya ce dama ya yi fiye da hakan. Faifan bidiyon da ya dinga yawo a yanar gizo ya nuna Albert Chalamila, gwamnan Mbeya a kudanc
Labaran duniya
Samu kari