Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Kamar yadda jaridar Vanguard ta ruwaito, Daraktan Bankin Duniya a Najeriya reshen Afirka, Rachid Banmessaoud, shi ne ya ba da wannan sanarwa cikin wata rubutacciyar wasika ta lambar yabo da ya aike da ita zuwa gwmnatin jihar.
Ladanin mai shekara 60 a duniya mai suna Abdul Haq Al Halabi, yana zaune yana karatun Al-Qur'ani sai rai yayi halinsa yayin da ya rage saura mintuna kalilan ya kira sallah. Ladanin dan asalin kasar Syria ne, kuma yana zaune...
Fitaccen dan wasan nan na kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, dan kasar Senegal, Sadio Mane ya gina Makaranta, Masallaci da Asibiti a kasar sa ta Senegal. A lokacin da abokanan sa suka shiga duniya suke jin dadinsu, shi kuma an...
Wani sabon lamari ne a kasar Turawa ace budurwa wacce ta tashi cikin addinin Kiristanci ta auri Musulmi. Ba kuma a nan lamarin ya tsaya ba, domin kuwa ita ma ta koma addinin Musuluncin, kuma ta Musuluntar da dukkanin danginta...
Wata mata 'yar kasar Ghana ta bayyana wani sirri wanda ya girgiza kowa da kowa, matar dai tayi magana ne a wani shafi na kasar Ghana mai suna GHOne, inda tace ta sha yin jima'i da mahaifinta da ya haifeta...
Neman aikin yi ya yi wuya bayan da mutane 250, 000 su ka yi cincirindo kan aikin mutum 5000. Yanzu dai Mutane 5000 su na rububin aikin mutum 250, 000 a hukumar yakar shan kwayoyi na Najeriya.
Mun ji cewa Aliko Dangote ya na so kamfanoni su komawa shinkafar gida tare da gyara ta. Mai kudin Duniyar ya fadi yadda shinkafa za ta taimakawa marasa karfi masu fama da cututtuka.
Kasar Najeriya za ta samu taimako daga kungiyar Duniya ta UNICEF. Kungiyar nan ta UNICEF ta majalisar dinnkin Duniya mai gidauniyar tallafawa kananan yara ta ce za ta taimaki Najeriya a harkar ilmi dsr.
Wata budurwa ta dauko hayar wani mawaki wanda ya girmeta da shekaru 23 yayi mata waka a wajen bikinta, sai dai kuma wani abu da ya faru ya baiwa kowa mamaki, yayin da ta tsunduma cikin kogin soyayyar shi...
Labaran duniya
Samu kari