Fitaccen malamin addinin Musulunci mazaunin jihar Sakkwato, Sheikh Mustala Bello Assada ya soki tallafin N50,000 da gwamnatin tarayya ta fara tura wa mutane.
Fitaccen malamin addinin Musulunci mazaunin jihar Sakkwato, Sheikh Mustala Bello Assada ya soki tallafin N50,000 da gwamnatin tarayya ta fara tura wa mutane.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Wannan tankade da rairaiyar da aka yi a fadar yana zuwa ne bayan an kwace wa sa-dakar sarkin, Sineenat Wongvajiraoakdi dukkan mukamanta watanni uku bayan nadin da aka yi mata. An zarge ta da rashin da'a da kuma 'saba wata umurni,
A jiya ne Shugaban Hafsun Sojin kasa a Najeriya, Laftana Janar Tukur Yusuf Buratai ya canzawa manyan Sojoji 6 wurin aiki. Wanda abin ya shafa sun hada da gidan GOC na 6, NDA, da MNJTF.
Bishiyoyi da dazuka suna da matukar muhimmanci ga mutane musamman a wannan zamanin da muke ciki da ake ta samun matsala na kwararowar hamada, amfani da sinadarai masu guba, hayakin ababen hawa da dai sauransu. Yanzu haka zafi...
Clement Boateng shine shugaban kungiyar 'yan kasuwa na kasar Ghana. Ya yi jawabi a kan rufe iyakokin kasa da Najeriya ta yi da kuma yadda hakan ke shafar kasuwanci a kasarsa cikin wata zantawa da ya yi da Alexander Okere. Boateng
Ba abin mamaki bane kasashen da zamu lissafo, duba da yadda suka sha fama da matsaloli irin su cututtuka, yake-yake, rikicin kabilanci da addini, matsalar canjin yanayi da dai sauransu. Wadannan matsaloli suna makasudin sanya...
An kori wani babban likitan mata a kasar Portugal bayan wata mata mai ciki ta haifi jariri babu ido, hanci da kuma wasu bangarori na kokon kansa. Iyayen wannan jariri dai mai suna Rodrigo ba san da cewa dan nasu yana da wannan...
Hukumar 'yan sanda ta Hadaddiyar Daular Larabawa sun gama shiri tsaf domin tarkato kan karuwai masu zaman kansu a kasar, bayan sun samu gawar wani Balarabe da ya mutu a lokacin da yake zina da wata karuwa a Otel...
Tsohon shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta na Kasa, (INEC), Attahiru Jega ya yi wasu kallamai da suka janyo cece-kuce tsakanin mutane a ranar Laraba yayin jawabin da ya yi wurin taron cika 20 da kafa demokradiyya a Najeriya da m
Wani Mawaki ya na neman miliyoyi a hannun Tiwa Savage da Don Jazzy. Danny Young shine ya kai Tiwatope Savage da Don Jazzy Kotu ta hannun Lauya Justin Ige wanda shi ne Lauyan da ke kare mai kara a wannan shari’a.
Labaran duniya
Samu kari