Wa'iyazubillahi An gano bidiyon wani mutumi yana zina da bishiyar ayaba

Wa'iyazubillahi An gano bidiyon wani mutumi yana zina da bishiyar ayaba

- An wallafa wani bidiyo da ya kawo kace nace matuka a shafukan sadarwa na yanar gizo-gizo

- An nuna bidiyon ne a lokacin da wani mutumi yake amfani da bishiyar ayaba yana zina da ita

- Mutumin wanda ba a nuno fuskarshi ba an hasko rabin jikin shi yana lalata da wannan bishiya kamar dai ya samu mace

Wani sabon bidiyo da yake ta faman yawo a shafukan sada zumunta ya jawo kace nace yayin da aka nuno wani mutumi makale a gindin bishiyar ayaba yana zina da ita.

Wannan bidiyo dai da ya zama abin magana a shafukan sada zumunta wani mutumi ne mai suna @Dudcool1 ya wallafa a shafinsa na Twitter, saurayin ya wallafa wannan bidiyo ne bayan wata tambaya da wata budurwa tayi a shafin na Twitter akan abubuwan da maza suke amfani da su wajen zinace-zinace.

Mutumin wanda ba a nuno ainahin fuskarsa ba, an nuna shi lokacin da yake amfani da abin kariyar daukar ciki ko cuta wajen zinace-zinace wato Condom yana zina da wannan bishiya.

KU KARANTA: Tashin hankali: An kama wani mutumi da yake cin naman mutame danye

Wannan bidiyo dai bai yiwa mutane da yawa kyan gani ba, inda da yawa daga cikin mutanen suke ganin kamar dai wannan mutumi ko dai bashi da hankali ko kuma matsafi ne, domin kuwa da yawa daga cikin mutanen sun bayyana cewa wannan shine karo na farko da suka fara ganin mutum yana zina da bishiya.

Zina da bishiya dai wannan kamar wani bakon abu ne a wajen mutane yayin da kuma mutane da yawa sun saba ganin wasu na yin zina da dabobbi.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel