Fitaccen malamin addinin Musulunci mazaunin jihar Sakkwato, Sheikh Mustala Bello Assada ya soki tallafin N50,000 da gwamnatin tarayya ta fara tura wa mutane.
Fitaccen malamin addinin Musulunci mazaunin jihar Sakkwato, Sheikh Mustala Bello Assada ya soki tallafin N50,000 da gwamnatin tarayya ta fara tura wa mutane.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Da ya ke kana taka ne kuma Allah na tasa, an yi tsammanin cewa jam'iyyar adawa ta Conservatives za ta samu kuri'u mafi rinjayen da aka kada, sai dai hakan bai sa sun samu rinjayen kujeru a majalisar kasar ba.
Wani lamari mai kama da almara ya faru a kasar Ireland wanda ya daure ma mutane da dama kai, suka gaza fahimtarsa har sai daga baya, wannan lamari kuwa shine yadda wani mamaci ya yi magana bayan an turbudeshi a cikin kabarinsa.
Wannan kamar gargadi ne ake yiwa mutane na yadda za su zabi aboki, saboda a cikin jerin abubuwan da za su kashe mu a duniya dole mu saka aboki mai hassada a ciki. Wata mata 'yar kasar Congo ta mutu saboda hassadar wata kawarta...
Wata majiya ta shaida wa iHarare cewa, "surukanta basu ji dadin rayuwar da ta fara ba bayan watanni biyu kacal da mutuwar mijinta, sun nuna fushinsu a kan rashin daraja dan uwansu ta hanyar mayar da gidansa wurin hole wa. "Da suka
Wani danyen Ango ya sume bayan ya tiki rawa kamar babu gobe a gidan biki, ya mutu kafin a kai shi gadon asibiti. Angon ya sume ne a gidan biki, ya mutu ana cikin biki inda dariya ya zama kuka.
Yayin da ake shirin bikin AMMA, Shugaba Buhari ya yi alkawarin taimakawa Makadan Nahiyar Afrika. Gwamnatin Tarayya tace za ta sa hannu wajen gagarumin taron da za a shirya a watan gobe.
Ashe rashin tarbiya da shagwaba yara ya haddasa zinace-zinace a Jami’o’i kamar yadda Farfesa Ibrahim Garba na jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya ya yi magana kan fasikanci da Yaran Makaranta.
An tura wata mata gidan yari na tsawon shekara ashirin a birnin Florida, bayan an kamata da laifin yiwa yaro dan shekara 11 fyade har ta kai ga ta dauki ciki da shi. Budurwar mai suna Marissa Mowry wacce keda shekaru 22...
Wani bincike da aka gabatar ya bayyana cewa fitaccen dan wasan kwallon kafar nan Cristiano Ronaldo yafi samun kudi a shafinsa na Instagram fiye da yadda kulob dinsa na Juventus ke biyan shi. Dan wasan mai shekaru 34 a duniya...
Labaran duniya
Samu kari