Labaran duniya

Labaran duniya Zafafan Labaran

Tarihin jarumi Shah Rukh Khan yayin da ya cika shekaru 54 a duniya
Breaking
Tarihin jarumi Shah Rukh Khan yayin da ya cika shekaru 54 a duniya
daga  Mudathir Ishaq

Mashahurin jarumin fina-finan India kuma Furodusa a masana'antar Bollywood, Shah Rukh Khan ya cika shekaru 54 a duniya. Sanannen jarumin mai matsakaicin tsawo, an haifeshi ne a ranar 2 ga watan Nuwamba na shekarar 1965 a babban...

Wauta: Wani mutum ya mutu har lahira yayin gasar cin kwai 50
Wauta: Wani mutum ya mutu har lahira yayin gasar cin kwai 50
daga  Mudathir Ishaq

Wani mutum ya mutu yayin da yayi yunkurin lamushe kwayaye har 50 a wata gasa a India. Ya fadi magashiyyan ne bayan da ya ci kwan na 42. Subhash Yadav mai shekaru 42 a duniya ya je kasuwar Bibiganj ne a Uttar Pradesh, yankin...

Kasashen nahiyar Afrika 5 da suka fi samun cigaba
Breaking
Kasashen nahiyar Afrika 5 da suka fi samun cigaba
daga  Mudathir Ishaq

Majalisar dinkin duniya ta ware wasu abubuwa da take amfani da su a matsayin ma'auni na cigaban kasa ko akasin haka. Dukkan wadannan abubuwa sun dogara da tattalin arzikin kasa, wanda shine ke kawo cigaban mutane da kuma kasa.