Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) ta shigar da sababbin tuhume-tuhume kan shugaban hukumar bogi (PFIPC), Adeniyi Adeyemi a babbar kotun tarayya.
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) ta shigar da sababbin tuhume-tuhume kan shugaban hukumar bogi (PFIPC), Adeniyi Adeyemi a babbar kotun tarayya.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Mun fahimci cewa babu ruwan ‘Yanuwan Obasanjo da shari’ar da za ayi da shi a kotu. Mutanensa sun kai Obasanjo da Kaninsa da Matarsa kara a kotu kwanan nan.
Jami'an hukumar jiragen ruwan kasar Ghana sun kama wasu 'yan Najeriya uku da suke sulale tare da shigewa cikin wani jirgin ruwa wanda suke tsammanin zai tashi daga Apapa ne zuwa kasar Spain. Wadanda ake zargin masu fatan su...
Wani malamin addinin Kirsita karkashin darikar Katolika a Minnesota da ke Amurka ya bai wa musulmai hakuri a kan kira Musulunci da ya yi da “babban kalubalen da duniya ke fuskanta”. Rabaren Nick VanDenBrooke ya bada hakurin ne a r
Wani mai wasa da macizai ya mutu bayan wani macijin da yake wasa da shi ya cije shi yayin da yake nishantar da wasu mutane a wani kauye. Mai wasa da macijin, Norjani ya kama katon macijin ne a makon da ya gabata a yammacin Kaliman
Abba Kabir Yusuf, dan takarar gwamnan jihar a zaben 2019 a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, ya bukaci daliban da su kasance jakadun Kwankwasiyya nagari, jihar Kano da kuma Najeriya. Ya ce duk wanda yayi kuskure ba zai tafi haka ba
Kwanan nan Musulmai za su samu garabasar zuwa aikin Hajji a kasar Saudiyya yayinda Zhikrullahi Hassan, zababben Shugaban hukumar aikin hajji ya yi alkawarin yanke farashin kudin da ake biya.
A jiya Laraba ne Uwargidar Kobe Bryant ta yi maganar farko daga dakin takaba. Vanessa Bryant ta yi wa jama’a godiya bayan mutuwar Iyalinta da ya fado mata kwatsam.
Kabilar Himba wata kabila ce mai cike da abubuwan mamaki. Ana kiran jama’arta da suna Ovahimba ko Omhimba. Suna rayuwa ne a yankin Kunene da ke kasar Namibia. Ida nana mamakin wannan kabilar, fahimtar al’adarsu kanta abin mamaki c
Malami ya kara da cewa akwai karin wasu kudin, Yuro miliyan 6.8, da tsohon gwamnan jihar Delta, Mista James Ibori, ya barnatar da Najeriya ke son karbo wa daga kasashen ketare. Sai dai, ya ce har yanzu ba a fara tattauna a kan kud
Labaran duniya
Samu kari