Barayi sun sace fanka 25 a saman masallacin Kanzul Mudalsam a Gwammaja, Kano, yayin da mazauna yankin ke kiran gwamnati ta kawo ƙarshen matsalar tsaro.
Barayi sun sace fanka 25 a saman masallacin Kanzul Mudalsam a Gwammaja, Kano, yayin da mazauna yankin ke kiran gwamnati ta kawo ƙarshen matsalar tsaro.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Mun kawo maku takaitaccen tarihin Farfesa Kabiru Bala sabon VC na ABU Zariya. Shehin Malamin ya halarci taron bita da karawa juna sani bila-adadin.
Cibiyar kula da cututtuka masu yadu wa a Najeriya (CDC) ta bayyana cewa ta fara saka ido da daukan matakan kiyaye wa, musamman a filayen saukar jirgin sama, bayan wata sabuwar cuta mai suna 'Corona Virus' ta fara yaduwa zuwa sassa
Sakamakon zubar dusar kankara da ta tsananta a jihar Logar da ke Afganistan, mutane biyar da ke wani sansanin masu neman mafaka sun rasa rayukansu. Didar Ahmad Lavang, kakakin fadar gwamnan Logar ya ce tsawon kwanaki ana ta...
A Ranar Lahadi mu ka ji cewa Limamin Babban Masallacin Juma’a na Jami’ar Ahmadu Bello dake Zariya, Malam Abubakar Musa ya rasu. Ya cika ya na da shekaru 110.
Wannan lamari ya fito fili ne a kotun Bulawayo inda tsohuwar matarsa, Tariro Nhemachena ta nemi kotu ta bata kariya domin mijinta yana jin zarafinta kamar yadda B Metro ta ruwaito. Manfred da Tariro sun yi aure ne a ranar 10 ga wa
An haifi Farfesa Aminu Mohammed Dorayi a Kano a ranar 16 ga watan Nuwamba, 1942. Mahaifinsa ma'aikacin asibiti ne ya yi aiki tare da Turawa. Mahaifinsa tare da wasu Turawa suka kafa tsohon asibitin garin Kano mai suna 'Kano City
Kun san cewa an nemi a yi gaba da Sarkin kasar Potiskum, Alhaji Umaru Bubaram kwanaki, har ya labe a daji. Daga nan ne aka wuce da Sarki zuwa asibitin kwarararu aka duba shi.
Wani mutum mai shekaru 55 ya rasa ran shi bayan da wata kaza daure da wuka mai kaifi ta soke shi a ciki yayin fada a wata liyafar dare a Indiya. Anyi fadan ne a kauyen Pragadavaram dake Yammacin Godavari a jihar Andhra Pradesh...
An harbe Yousuf Deedat, dan babban malamin addinin Musulunci a ranar Laraba a garin Durban da ke kasar Afirka ta Kudu a ranar Laraba. 'Yan sanda sun bayyana cewa an harbi Yousuf Deedat ne a kansa a ranar Laraba yayin da yake takaw
Labaran duniya
Samu kari