Sarki Muhammadu Sanusi II na Kano ya bayar da umarnin rufe otal ɗin Stephrica Guest Palace da ke Kureken Sani bayan korafe-korafen mazauna yankin.
Sarki Muhammadu Sanusi II na Kano ya bayar da umarnin rufe otal ɗin Stephrica Guest Palace da ke Kureken Sani bayan korafe-korafen mazauna yankin.
Shugaban Iran Pezeshkian ya yaba yarjejeniyar fahimtar juna Iran da Amurka a matsayin takarda tarihi da ke nuna juriyar ƙasa da diflomasiyya mai ƙarfi.
Jiya ne mu ka ji Coronavirus ta sake bulla cikin gidan Gwamnatin Jihar Oyo Seyi Makinde ya tabbatar an samu mutanen da ke dauke da COVID-19 a Gwamnatin Oyo.
‘Yan bindiga sun hallaka wani Malamin Jami’ar ABU a hanyar Zamfara- Katsina. A jiya rashin tsaro ya ci Dr. M.B Hassan a hanyar dawowa daga aiki a Jihar Zamfara
An cafke wani Saurayi bayan an samu jarirai 6 da aka rika yi wa fyade a Adogi. NSCDC sun cafke wanda ake zargi da bata jariran a Jihar Nasarawa ne a jiya Talata
Kafin rushe ginin a ranar Juma'a, mutumin ya ziyarci rukunin gidajen domin gabatar da wasu takardu a matsayin shaidar cewa shine ya mallaki wurin. Ofishin jakad
Kakakin Kungiyar ECOWAS ya ce za su marawa takarar Ngozi Okonjo-Iweala a Kungiyar WTO. Hakan ya sa Najeriya ta na kara samun darewa a kan kujerar WTO a Duniya.
A makon nan ne wani Matashi ya auri Budurwar da ya hadu da ita a Twitter a Najeriya. Mun kawo maku labarin soyayyar da aka fara sannu a hankali a shafinTwitter.
Mista Obinwanne Okeke da ake zargi da laifin damfara a kotun kasar waje ya amsa laifinsa. Shararren Ɗan kasuwar zai iya shafe shekaru 20 a gidan yari a Amurka.
Mun kawo maku sunayen wasu hazikan yaran da su ka yi fice a jarrabawar UTME ta wannan shekara ta 2020. Yaran sun fito ne daga Edo, Anambra, Delta, da Ekiti.
Cibiyar gwajin, ta zamani, za ta ke zagayawa a sassan birnin Kaduna domin gudanar da gwajin cutar korona a kan mazauna garin. Kungiyar USAID ta kasar Amurka ce
Labaran duniya
Samu kari