Shugaban Iran Pezeshkian ya yaba yarjejeniyar fahimtar juna Iran da Amurka a matsayin takarda tarihi da ke nuna juriyar ƙasa da diflomasiyya mai ƙarfi.

MC Tagwaye ya fadi inda ya fara haduwa da Mai dakinsa a Duniya. MC Tagwaye mutumin Ibo ne wanda ya yi zama a garin Shugaban kasa, kuma ya auri ‘Yar Garin Kano.
ISWAP ko kungiyar Boko Haram ta yanka Gwamnanta da kanta. Boko Haram sun datse kan wasu daga cikin jagororin da ke mata yaki a yankin Chad ne saboda sabani.
Mun ji Likitoci na neman soma yajin aiki a dalilin rashin alawus. Kungiyar Likitocin ta kuma ta bukaci a biya duk wasu gibi da aka yi wa likitocin a albashinsu.
Musulmin kasar Turkiyya sunyi sallar Juma'a ta farko a masallacin Hagia Sofia da gwamnatin kasar ta mayar da shi gidan tarihi tsawon shekaru 86 da suka gabata.
Legit.ng ta wallafa rahoton cewa Buhari zai tuntubi sauran shugabannin kasashen nahiyar Afrika a kan yadda za a samu zaman lafiya mai dorewa a kasar Mali mai fa
Cikin sa’a 24 rak, Jeff Bezos ya samu Tiriliyan 5. Bezos ya karu da $13bn. Ma’ana a ranar Litinin Bezos ya samu nunki biyu na abin da Aliko Dangote ya mallaka.
A yau mu ka samu labari cewa Alkali ya bada umarnin kama Shugaban hukumar HISBAH a Sokoto. Kotu ta ce a kamo Shugabannin HISBAH saboda sabawa doka da su ka yi.
Wata mata mai shekaru 29 ta harbi saurayinta mai shekaru 34 da bindiga ta bar shi a gefen titi saboda kawai ya ki biye mata suyi cacar baki a cewar shaidun ido.
Har yanzu ba a san dalilin faduwar jirgin ba, amma dai wani jirgin mai saukar ungulu mallakar rundunar sojin kasar Hollan ya isa wurin domin neman na'urar adana
Labaran duniya
Samu kari