'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.
Tsohon shugaban kasar Amurka, Barack Obama, ya tuna baya kan yarjejeniyar da ya kulla da kasar Iran. Ya ce an cimma yarjejeniyar ba tare da kashe kowa ba.
Babban Jami’i ya sa ‘Danuwansa cikin jerin Ma’aikata, amma ya bar shi a Kauye ya na acaba. Wannan mutumi ya cusa sunan ‘danuwansa na tsawon shekaru har 14.
Fusatattun matasa sun yi wa wani duka bayan sun kama shi yana kokarin yin zina da matar mai gidansa, sun ci masa kwalla sun doke shi yayin da matar ta tsere.
Wani mutumi da ya kashe wasu mata guda biyu ya boye gawarwakin su a cikin firji yana fuskantar hukuncin kisa. Mutumin mai suna Zahid Younis an yanke masa...
Wata budurwa mai shekaru 24 da aka bayyana sunanta da Omolara Akintayo ta ce tayi dana sanin zuwa kasar Libya neman arziki. A wata hira da tayi da Legit TV...
Kyaftin din kulob din Real Madrid kuma mai tsaron bayan su, Sergio Ramos, ya ce ya tabbata Messi ya cancanci a bashi dama ya tsara rayuwar shi, amma kuma yana..
Kokarin da Messi yake yi na barin Barcelona ya canja salo yayin da kulob din yayi barazanar cewa matukar dan wasan ya kammala yarjejeniya da Manchester City...
Wani bidiyo da yake ta yawo, ya nuna lokacin da wzta katuwar giwa ta kaiwa wani mutumi da yake tafiya akan keke hari, ta kayar da shi sannan ta kwace keken...
Daga yanzu babu wanda ya isa ya sa wa yaronsa suna Muhammad ko Jihad a Sin. Gwamnatin kasar China ta hana amfani da sunaye irinsu ‘Muhammad’, ‘Arafat’ dsr.
Wasu 'yan gudun hijira a birnin California sun samu tallafi daga wajen mutane da dama bayan an wallafa hotunan wasu yara kanana guda biyu da suke amfani da WiFi
Labaran duniya
Samu kari