Jerin shekarun wasu daga cikin shugabannin da ke mulki a Afrika
Legit.ng Hausa ta kawo maku jerin shugabannin kasashen Afrika da kuma adadin shekaransu.
Kamar yadda za ku gani, shugaban kasa Paul Biya shi ne wanda ya fi kowa tsufa a Afrika. ‘Dan autansu kuwa shi ne Andry Rajoelina mai shekara 46.
Irinsu shugaban Najeriya Muhammadu Buhari su na cikin dattawan Nahiyar. A kaf shugabannin kasashen Afrika babu wanda ya ke kasa da shekara 40.
Ga Shekaran na su kamar yadda StatiSense su ka kawo su:
1. Paul Biya – Kamaru; Shekara 87
2. Manuel Pinto da Costa - Sao Tome; Shekara 83
3. Alpha Condé – Guinea; Shekara 82
4. Tom Thabane – Lesotho; Shekara 81
5. Hage Geingob – Namibiya; Shekara 79
6. Alassane Ouattara – Ibori Kwas; Shekara 78
7. Teodoro Mbasogo – E/Guinea; Shekara 78
8. Muhammadu Buhari – Najeriya; Shekara 77
9. Jorge Carlos Fonseca - Cabo Verde; Shekara 68
10. Mahamadou Issoufou – Nijar; Shekara 68
Wadannan su ne shugabannin da ke sahun farko a jeringiyar
11. Idriss Déby – Chad; Shekara 68
12. Salva Kiir Mayardit – Sudan ta Kudu; Shekara 67
13. Cyril Ramaphosa – Afrika ta Kudu; Shekara 66
14. João Lourenço – Angola; Shekara 65
15. Abdel Fattah Al-Sisi – Masar; Shekara 65
Ragowar shugabannin su ne:
16. Lazarus Chakwera – Malawi: Shekara 65
17. Saad-Eddine El Othmani – Moroko; Shekara 64
18. Roch Marc Kaboré – Burkina Faso; Shekara 63
19. Edgar Lungu – Zambia; Shekara 63
20. Faustin-Archange Touadéra – CAR – Shekara 63
KU KARANTA: Mutane sun fita zanga-zanga a kan karin farashin fetur a Najeriya
21. Mohamed Ghazouani – Mauritaniya; Shekara 62
22. Paul Kagame – Ruwanda; Shekara 62
23. Patrice Talon – Benin; Shekara 62;
24. Kais Saied – Tunisiya; Shekara 62
25. Filipe Nyusi – Mozambique; Shekara
26. Ali Bongo Ondimba – Gabon; Shekara 61
27. Prithvirajsing Roopun – Maurishiwos; Shekara 61
28. Azali Assoumani – Komoros; Shekara 60
29. John Magufuli – Tanzaniya; Shekara 60
30. Fayez Sarraj – Libiya; Shekara 60
31. Uhuru Kenyatta – Kenya: Shekara 58
32. Macky Sall – Sanagal; Shekara 58
33. Mohamed Farmaajo – Somaliya; Shekara 58
34. Mokgweetsi Masisi – Botswana; Shekara 58
35. Danny Faure – Seychelles; Shekara 57
36. Félix Tshisekedi – Kongo; Shekara 57
37. Julius Maada Bio – Siriya Liyon; Shekara 56
38. Adama Barrow – Gambiya; Shekara 55
39. Faure Gnassingbé – Togo; Shekara 54
40. George Weah – Liberiya; Shekara 53
‘Yan autan da ke jerin su ne:
41. Évariste Ndayishimiye – Burundi; Shekara 52
42. Ambrose Dlamini – Eswatini; Shekara 52
43. Umaro Embaló - Gini-Bissau; Shekara 47
44. Andry Rajoelina – Madagaska; Shekara 46
Idan ku na da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Asali: Legit.ng