'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.
Tsohon shugaban kasar Amurka, Barack Obama, ya tuna baya kan yarjejeniyar da ya kulla da kasar Iran. Ya ce an cimma yarjejeniyar ba tare da kashe kowa ba.
Duk da barkewar annobar korona wacce ta haddasa koma baya a tattalin arzikin kasashe da dama, wasu sabbin mutane 18 sun samu shiga jerin masu kudin duniya.
Cristiano Ronaldo ya zama dan wasa na biyu a tarihin duniya da ya zura kwallaye 100 a wasan kasashen na duniya, bayan wasan da ya bugawa kasar shi ta Portugal..
Wani shugaban kungiyar miyagu da aka yi wa ɗaurin rai da rai a gidan yari ya gutsure yatsun gandireba ya haɗiye yayin faɗa kamar yadda wata kafar watsa labarai
Bayan yayansa sun yi afuwa ga masu laifi, wata kotun Saudiyya ta soke hukuncin kisa da aka zartar kan wasu mutum biyar da suka kashe dan jarida Jamal Khashoggi.
A farkon makon nan mu ka ji COVID-19 ta jawo karancin abinci a wasu Yankunan Najeriya. NBC ta ce za ayi fama da rashin isasshen abinci a Legas da irinsu Abuja.
An nada Shugaban kasar Ghana ya rike ECOWAS. Mista Nana Akufo-Addo ya na neman goyon bayan Najeriya da sauran kasashen da ke kungiyar su bada hgyon bayarsu.
Yariman Dubai mai jiran Gado, Sheikh Hamdan bin Mohammed bin Rasha Al-Maktoum, ya nunawa duniya cewa ba komai bane idan ka zama mai adalci ga dabbobi. Sheikh...
Yana da muhimmanci a wurinmu na shugabannin kasashen da ke zaman mambobi a ECOWAS mu kasance ma su biyayya ga kundin tsarin mulkin kasashenmu, musamman a kan wa
Cututtuka masu hadari irinsu kyanda, shan-inna, da gudawa za su iya kama Yara domin kuwa Masana kiwon lafiya sun ce Coronavirus ta sa an dakatar da rigakafi.
Labaran duniya
Samu kari