Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar da Rotimi Amaechi sun mayar da fom din neman takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC a zaben 2027 da ke tafe.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar da Rotimi Amaechi sun mayar da fom din neman takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC a zaben 2027 da ke tafe.
Wata kotu a Birtaniya ta yanke wa tsohon limami Abdul Halim Khan hukuncin daurin rai da rai bayan samunsa da laifin fyade da cin zarafin mata da kananan yara.
Kotu ta samu Fasto Isreal Ogundipe da laifin satar kudin wata mata a kasar waje. Ogundipe shi ne shugaban cocin Genesis Parish of the Celestial Church a Legas.
Za ku ji ashe mutumin Arewacin Najeriya ya yi zarra a gasar kimiyya da aka shirya. Da alama dai arewacin Najeriya za su iya yin kafada-da-kafada da duk Duniya.
‘Yan bindiga sun bukaci N270m kafin su saki Daliban ABU Zaria da aka sace. Wani daga cikin daliban na ABU Zaria da aka tare ya samu ya tsere da harbin bindiga.
A ranar Lahadi mu ka ji cewa Shugaban kasar Peru ya bar kujera bayan kwana 5 rak da hawa mulki. Duka-duka, kwanaki biyar ne Merino ya shafe a kan karagar mulki.
Sarkin Saudiyya Salman bin Abdulaziz Al Saud ya kira Shuguba Muhammadu Buhari na Najeriya a wayar tarho, a ranar Alhamis kamar yadda Saudi Gazette ya ruwaito.
Wani mataimakin minista Tino Machakaire ya yi alkawarin siyawa Ginimbi akwatin gawa ƙirar Versace, dan majalisa Temba Mliswa ya bada tarin dabbobi don a yanka a
Har wa yau, an kara zarginta da yunƙurin kisa har sau goma, daga watan Yunin shekarar 2015 zuwa watan Yunin shekarar 2016, lokacin da ta ke aiki a asibitin Coun
A yau Laraba, 11 ga watan Nuwamba, an kai harin bam a wata makabarta da ba na Musulmai ba a birnin Jidda, babbar birnin kasar Saudiyya, da dama sun jikkata.
Masu bincike a kasar Jamus a ranar Laraba sun ce sun fara bincike kan wasu da ake zargin sun sace fam miliyan 6.5 daga ofishin kwastam a ƙasar. An yi amfani da
Labaran duniya
Samu kari