Isra’ila ta soki tauraron Barcelona, Lamine Yamal, bayan ya daga tutar Falasdinu yayin murnar lashe kofin La Liga tare da magoya baya a birnin Barcelona.
Isra’ila ta soki tauraron Barcelona, Lamine Yamal, bayan ya daga tutar Falasdinu yayin murnar lashe kofin La Liga tare da magoya baya a birnin Barcelona.
Ɗalibai mata guda biyu da aka sace a gidan kwanan ɗaliban jami'ar OOU sun dawo gida cikin ƙoshin lafiya, Gwamna Dapo Abiodun ya tabbatar da kuɓutar da ɗaliban.
Gwamnan Sokoto, Aminu Waziri tambuwal, ya shaidama manema labari cewa babu wani hari da aka kai a makarantar Dingyaɗi na ƙoƙarin sace ɗalibai a makaranatar.
Hukumar JAMB ta tuhumi wasu ma'aikatan ta biyu kan laifin amsar nagoro su bada Admission, shugaban hukumar yace ba sani b sabo akan kowa aka kama da cin hanci.
An Kashe mutum ɗaya kuma an yi awon gaba da wasu 15 a wani rikice da ya ɓarke tsakanin mazauna garin Ugbo dake jihar Abia da na Ikpanja dake jihar Akwa Ibom.
Wasu masu garkuwa da mutane sun sace ɗalibai mata biyu a jami'ar OOU dake karamar hukumar Yewa ta Arewa, jihar Ogun, kuma sun nemi a biya 50 miliyan kuɗin fansa
Kasar Indiya ta bayyana cewa, za ta dauki hukuncin haramta kudaden intanet. Indiya za da bi sahun Najeriya a haramcin tare da garkame wadanda suka mallaka.
Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa reshen jihar Lagos ta bayyana kama mutane 10,455 da sukayi laifi daban-daban a manyan hanyoyin Lagos cikin watanni biyu kacal
Wasu Mutane ɗauke da bindigu sunkai hari wani gari me suna Wasinmi da tsakar dare kuma suka buɗe wuta, 'yan bindigan sun kashe mutum shida duk 'yan gida ɗaya
Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP ta gargaɗi gwamnatin ƙasar nan da kada ta kuskura ta ƙara farashin man petur kamar yadda ake jita jita anfara siyarwa a ƙasar.
Labaran duniya
Samu kari