Isra’ila ta soki tauraron Barcelona, Lamine Yamal, bayan ya daga tutar Falasdinu yayin murnar lashe kofin La Liga tare da magoya baya a birnin Barcelona.
Isra’ila ta soki tauraron Barcelona, Lamine Yamal, bayan ya daga tutar Falasdinu yayin murnar lashe kofin La Liga tare da magoya baya a birnin Barcelona.
Hukumar dake shirya jarabawar share fagen shiga jami'o'i a Najeriya tace ta tara 400 miƙiyan saboda canza ranar haihuwa a cikin shekara ɗaya tal, inji Oloyede
Wasu 'yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun sace wani hamshaƙin dan kasuwa a jihar Abia yayin da yake jiran iyalinsa su buɗe masa kofa bayan ya ƙwanƙwasa.
Wasu 'yan najeriya dake zams a ƙasar Ghana sun fuskanci hukuncin shari'a bayan aikata Laifin sace Wasu mata da kuma kashe su har lahira, to ko meyayi zafi haka
Hukumar makarantar Bayero da ke kano ta bayyana ranar da z'a fara jarabawar share fagen shiga jam'ar. Faima Binta muhamman ce ta bayyana haka a wani saƙo .
Wasu yan bindiga da baa san ko suwaye ba sunyi awon gaba da wasu matafiya a wani yanki na jihar Osun, mai magana da yawun 'yan sandan jihar ta tabbatar da Haka.
Gwamnatin ƙasar nan tayi watsi da jita-jitar da wasu ƴan ƙasa keyi cewa zata kashe maƙudan kuɗaɗe wajen rarraba allurar rigakafin corona. Ta bayyana cewa kyauta
Hon. Fatima Binta ta kaddamar da shirin dazai bada tallafi ga yaran talakawa musamman wadan da ke karatu a makarantun gaba da sakandire. Shirin zai laƙume 10.8m
Masana kimiyya a Najeriya sun samu nasarar samar da allurar rigakafin Covid-19; ta biyu a Afrika sannan ta farko a Najeriya. Ana kokarin fara gwaji kan mutane.
Sojoji sun harbe wani mutumi wanda hakan yayi sanadiyyar mutuwarsa a wata taƙaddama data ɓarke tsakaninsu da al'umar yankin. Matasa sun ƙona wata mota a wajen
Labaran duniya
Samu kari