Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sako ga mambobin jam'iyyar APC kan zaben fitar da gwani. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su hada kawunansu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sako ga mambobin jam'iyyar APC kan zaben fitar da gwani. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su hada kawunansu.
Isra’ila ta soki tauraron Barcelona, Lamine Yamal, bayan ya daga tutar Falasdinu yayin murnar lashe kofin La Liga tare da magoya baya a birnin Barcelona.
Gwamnatin tarayya (FG) ta bakin ministan ƙwadugo na ƙasar nan, Sanata Chris Ngige ya roki haɗakar ƙungiyoyin ƙwadigo da Su yi hakuri kada su shiga yajin aiki.
Tshohon mai taimakawa gwamnan jihar Kano, Salihu Tanko Yakasai wanda aka fi sani da suna Ɗawisu ya ce ya zama wajibi ga gwamnati ta hana makiyaya kiwo a ƙasa.
Wata jami'ar hukumar yan sanda wacce aka harba a ya yin rikicin zaben da ya faru a jihar Ekiti ranar Asabar ta rigamu gidan gaskiya bayan ta yi jinya a asibiti
Hukumar kula da yaɗuwar cututtuka NCDC ta bayyana cewa zata kama duk wani matafiyi data samu ɗauke da gwajin cutar korona na bogi kuma zai fuskanci hukunci.
Shugaban ƙungiyar kiristoci ta PFN ya kirayi gwamnan jihar kwara da ya yi taka tsantsan kada ya jefa kasar nan cikin babban yaƙi kan rikicin hijabi dake faruwa.
Ministan Buhari kuma tsohon gwamnan jihar Benue, Senator George, ya kirayi 'yan najeriya da su cigaba da hakuri da gwamnatin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.
Kungiyar dake fafutukar kare hakƙin bil'adama ta SERAP ta kai karar shugaban majalisar dattijai Ahmad Lawan da kakakin majalisa, Femi Gbajabiamila, gaban kotu.
'Yan ta'addan Boko Haram sun hallaka sojojin Kamaru biyu a wani hari da suka kai wa sojojin Najeriya a wani yankin jihar Borno a yankin arewa maso gabashin Naje
Ƙungiyar gwamnonin ƙasar nan (NGF) ta bakin shugaban su, Gwamnan Ekiti, Kayode Fayemi sun bayyana cewa baza su zuba ido suna kallo ana neman ganin bayan su ba
Labaran duniya
Samu kari