Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sako ga mambobin jam'iyyar APC kan zaben fitar da gwani. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su hada kawunansu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sako ga mambobin jam'iyyar APC kan zaben fitar da gwani. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su hada kawunansu.
Fadar White House ta bayyana cewa Shugaba Donald Trump da takwaransa na China, Xi Jinping, sun amince cewa dole ne a bude mashigar ruwa ta Hormuz.
Wani mutumi mai suna Ahmed, a jihar Oyo, ya kashe tsohuwar budurwarsa ta hanyar cinna ma ɗakinta wuta saboda kawai ta ce bata buƙatar cigaba da soyayya da shi.
Wasu 'yan bindiga sun yi awon gaba da wani shugaban ƙaramar hukuma a jihar Rivers mai suna, Philemon Kingoli, sai dai har yanzun basu tuntubi yan uwansa ba.
Jami'an sojin Najeriya sun gana kan yadda zasu ɓullo ma lamarin yawaitar kai hare-hare ga wasu hukumomin tsaron ƙasar nan musamman a yankin kudu maso gabas.
Wata mata mai ɗauke da juna biyu, kuma mahaifiyar 'yaya takwas ta kashe mijinta har lahira bayaɓ wata yar taƙaddama t shig tsakaninsu kan dawowarta a makare.
Tsohon shugaban Najeriya a mulkin soja, janar Abdussalami Abubakar ya ce, a na ƙiyasin akwai muggan makamai kimanin miliyan N6m dake yawo ba bisa ƙa'ida ba.
Rahotanni sun bayyana cewa mutane 79 sun kamu da cutar daskarewar jini bayan an musu allurar rigakafin Oxford/Astrazeneca a Burtaniya, 19 daga cikinsu sun mutu.
Kwamishinan yan sanda na jihar Lagos ya tura ƙarin jami'an yan sanda zuwa gidajen gyaran hali dake faɗin jihar don gudun faruwar harin da aka kai a Owerri.
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya taya sabon sarki a masarautar Kagara murna, an naɗa Ahmed Gunna a matsayin sarki ne bayan rasuwar sarkin na Kagara.
Kwamitin yaƙi da cutar COVID19 na ƙasa, wanda sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ke jagoranta, ya tabbatar da isowar allurar rigakafin Covishielfd.
Labaran duniya
Samu kari