Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sako ga mambobin jam'iyyar APC kan zaben fitar da gwani. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su hada kawunansu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sako ga mambobin jam'iyyar APC kan zaben fitar da gwani. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su hada kawunansu.
Fadar White House ta bayyana cewa Shugaba Donald Trump da takwaransa na China, Xi Jinping, sun amince cewa dole ne a bude mashigar ruwa ta Hormuz.
Gwamnatin Indiya ta bayar da gudummawar allurai 100,000 na rigakafin Korona ga Najeriya. Indiya ta ce akwai kyakkyawar kawance da aminci tsakaninta da Najeriya.
Kasar Masar ta sauyawa Fir'aunoni 22 kaburbura zuwa wani katafaren gidan adana kayan tarihi na kasar. A jiya Asabar ne aka gudanar da gagarumin bikin a kasar.
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan ya bada gudummuwar kuɗi har 8 miliyan ga yan kasuwar Gashua ƙaramar hukumar bade, jihar Yobe da gobara ta shafa.
Burtaniya ta tabbatar da utuwar wasu mutum bakwai bayan fama da daskarewar jini bayan yin allurar rigakafin Korona ta Astra-Zeneca. Wasu da dama kuwa sun jikkat
Kasar Amurka ta zargi Najeriya da yin rufa-rufa a kan kisan da sojojin Najeriya suka yi wa daliban malamin Shi'a na Harkar Musulunci a Najeriya, Sheikh Zakzaky.
Mun ji cewa Birtaniya za ta taimaka wajen samar da zaman lafiya a Najeriya da Afrika. Najeriya da Birtaniya sun dade su na da kyakkyawar dangantaka mai karfi.
Gwamnatin tarayya fa bayyana ranar da take sa ran za'a kammala aikin gyaran hanyar da ta taso daga Abuja ta ratsa ta cikin garin Kaduna zuwa babban birnin Kano.
Shugaban rundunar sojin sama na ƙasar nan, Air Marshal Oladayo Amao ya isa maiduguri babban birnin jihar Borno don ƙarfafa binciken nemo jirgin yaƙi da ya bata.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun ce wani mai lalurar tabin hankali ya yi ta fasa ihu a cikin masallacin Harami da ke birnin Makka, lamarin ya gigita masu ibada.
Labaran duniya
Samu kari