Tsohon Ministan sufuri kuma mai neman takarar shugaban kasa a karkashin inuwar ADC, Rotimi Amaechi, ya sha alwashin gyara Najeriya cikin shekara hudu.
Tsohon Ministan sufuri kuma mai neman takarar shugaban kasa a karkashin inuwar ADC, Rotimi Amaechi, ya sha alwashin gyara Najeriya cikin shekara hudu.
Shugaba Vladimir Putin ya sanar da kammala hada makamin Sarmat da ya ce sun gwada kuma za a fara aiki da shi a karshen shekarar 2026. Ya ce shi ne mafi hadari.
Babbar jam'iyyar hamayya PDP, ya sake mats alamba kan zargin da ake ma Ministan sadarwa Da tattalin arziƙin zamani, tace yakamata DSS ta fara bincike akansa.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa shugaba Buhari na da matuƙar hakuri da har yake jure wautar wasu mutane. Yace shugaban na ƙoƙari.
Ministan sadarwa da tattalin arziƙin zamani, Isa Pantami, ya bayyana cewa da yawa daga cikin kalaman da ya yi a baya ya canza su a yanzun saboda ya ƙara ilimi.
Rundunar yan sanda reshen jihar Enugu, ta kama wata mata yar kimanin shekara 29 da zargin kashe ɗan kishiyarta ɗan kimanin shekara uku ta hanyar amfani da guba.
Wata Kotu dake zamanta a Accra, babban birnin ƙasar Ghana hukuncin zaman gidan gyaran hali na tsawon watanni uku saboda kamat da ƙaifin nun tsiraici a hoto.
Najeriya ita ce kasa ta farko da ke shigo da kayayyakin kasuwanci a Afirka a shekarar 2020, bayanan da Kungiyar Kasuwanci ta Duniya ta fitar a ranar Juma'a.
Shugaban Faransa, Emmanuel Macron, ya yabi kokarin Abdul Samad Rabiu. Macron ya jinjinawa Abdul Samad Rabiu a kan matatar man da yake ginawa a jihar Akwa Ibom.
Wasu mata biyu da ke aikin gida a birnin Tripoli a kasar Libya sun karbi addinin musulunci kamar yadda rahotanni suka nuna. Wata kafar watsa labarai na kasar, T
Shugaban Bankin Sterling ya ce laifin yan Najeriya ne yasa kamfanin tuwita ya tsallake kasar, ya zaɓi ƙasar Ghana wajen da zai gina hedkwatarsa a nahiyar Africa
Labaran duniya
Samu kari