Tsohon Ministan sufuri kuma mai neman takarar shugaban kasa a karkashin inuwar ADC, Rotimi Amaechi, ya sha alwashin gyara Najeriya cikin shekara hudu.
Tsohon Ministan sufuri kuma mai neman takarar shugaban kasa a karkashin inuwar ADC, Rotimi Amaechi, ya sha alwashin gyara Najeriya cikin shekara hudu.
Fadar White House ta bayyana cewa Shugaba Donald Trump da takwaransa na China, Xi Jinping, sun amince cewa dole ne a bude mashigar ruwa ta Hormuz.
Iyayen yan matan Chibok da har yanzun ke hannun mayaƙan Boko Haram, sun roƙi gwamnatin tarayya da ta taimaka ta ceto musu yayan su daga hannun yan ta'adda.
Gwamnatin jihar Nasarawa, ƙarƙashin jagorancin, gwamna Abdullahi Sule, ta rantsar da Aisha Bashir Aliyu, a matsayin alƙaliyar alƙalan jihar, mace ta farko.
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta lalata kayayyakin abinci da kuma na sha waɗanda lokacin aikin su ya wuce na kimanin miliyan N90M, saboda zuwan watan Ramadan.
Rahotanni Sun tabbatar da cewa, shugaban rundunar sojojin ƙasar nan ya bayyana gaban kwamitin wucin gadi da majalisa ta kafa domin bincika kuɗaɗen makamai.
Wasu yan bindiga da ba'a gane ko su waye ba sun sake kai hari kan yan sanda a jihar Cross Rivers, sun smu nasarar yin awon gaba da bindigar jami'in dake aiki.
Babban Bankin Najeriya CBN ya ƙaryata zancen da ake yaɗa wa cewa babu kuɗi a Najeriya don saida aka buga sabbi na kimanin 60 biliyan a watan Maris da ya gabata.
A yau kasar Saudiyya ke zuba na'urorin zuba ido don duba jinjirin watan Ramadana. A duk shekara kasar Saudiyya kan yi amfani da na'urorin zamani don duba watan.
Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa ciyo bashin da gwamnati ke yawan yi ba laifi bane kuma ba zunubi bane, amma ƙalubale ne ga cigaban ƙasa.
Wasu 'yan Najeriya da dama sun makale a yayin da wani dutse da ke aman wuta ya yi wata fashewa a Tsibirin Carribean. An dauki dama zuwa wasu kasashen makwabta.
Labaran duniya
Samu kari