Kamfanin TCN ya sanar da cewa za a dauke wutar lantarki na awa shida a wasu yankunan Osun ranar 14 ga Mayu saboda aikin gyaran na’urar lantarki a McPherson.
Kamfanin TCN ya sanar da cewa za a dauke wutar lantarki na awa shida a wasu yankunan Osun ranar 14 ga Mayu saboda aikin gyaran na’urar lantarki a McPherson.
Gwamnatin kasar Iran ta zargi kasar Kuwait da kai mata hari kan jirgin ruwa tare da tsare mutane hudu da ke cikin jirgin. Abbas Araghchi ya ce Iran za ta yi martani.
Ministan Matasa da wasanni, Sunday Dare, ya bayyana aikin bautar ƙasa na NYSC da wanda yafi kowanne yin fice wajen inganta haɗin kai tsakanin yan Najeriya.
Tsohon daraktan hukumar DSS, Mike Ejiofor, ya bayyana dalilin da yasa har yanzun hukumar DSS bata binciki shahararren malamin addinin musulunci, Ahmad Gumi, ba.
Shugaban ƙungiyar gwamnoni kuma gwamnan jihar Ekiti, Dr. Kayode Fayemi, tare da gwamnan Kebbi sun gana da muƙaddashin sufetan yan sandan ƙasar nan a Abuja.
Yan majalisar wakilai na ƙasar nan sun roƙi gwamnatin tarayya ta ɗage shirin ta na gudanar da ƙidayar jama'ar da gidaje na ƙasar nan a wannan shekarar 2021.
Tsohon gwamnan jihar Imo kuma sanata mai wakiltar Imo ta yamma a majalisar dattijai, Rocjas Okorocha, yace babu wanda ke kare Buhari daga cikin na kusa dashi.
Wata mata yar kasar Mali ta haifi yan tara a Morocco a ranar Talata kuma dukkan jariran tara 'lafiyarsu kalau', a cewar gwamnatin kasarta duk da cewa mahukunta
Ministan yaɗa labarai da raya al'adu, Alhaji Lai Muhammed, yace aikin gurfanar da masu satar mutane da yan bindiga a gaban kotu ba na gwamnatin tarayya bane.
Bill Gates zai sauko daga sahun goman farko na masu kudin Duniya a karon farko. Rabuwa da Uwargidarsa za ta sa gawurtaccen Mai kudi, Bill Gates ya rasa Biliyo
Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya ƙaryata rahoton da ake yaɗawa a kansa cewa tun shekarar 2015 gwamnatin tarayya ke ƙera sabbin kuɗi tana yin amfani da su.
Labaran duniya
Samu kari