Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zabenshekarar 2027 da ake tunkara a karkashin jam’iyyar APM.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zabenshekarar 2027 da ake tunkara a karkashin jam’iyyar APM.
Gwamnatin kasar Iran ta zargi kasar Kuwait da kai mata hari kan jirgin ruwa tare da tsare mutane hudu da ke cikin jirgin. Abbas Araghchi ya ce Iran za ta yi martani.
Gwamna Abubakar Sani Bello na jihar Neja, ya shilla ƙasar waje tare da mai ɗakinsa awanni ƙɗan bayan wasu yan bindiga sun yi awon gaba ɗaliban islamiyya a jihar
Mummunan fada ta barke, a ranar Juma'a, tsakanin dakarun sojoji da mayakan Boko Haram a Diffa, kudu maso gabashin Nijar, a cewar hukumomin kasar, ba tare da bad
Shugaɓan ƙasa Muhammadu Buhari ya lashe babbar kyauyar gwarzon gina hanyoyi na shekarar 2021, wanda bankin Africa AfDB yake bayarwa duk shekara ga wanda ya dace
Kokarin G.E Jonathan ya ceci ran Shugaban kasa da Firayim Ministan Mali daga ‘Yan tawaye. Tsohon Shugaban Najeriya ne yake jagorantar kwamitin sulhun ECOWAS.
Bincike ya gano yadda kasar China ke amfani da wasu na'urori da ta dasa kan musulman kabilar Uyghur don gano bacin ransu da damuwarsu cikin sauki haka kawai.
Sojojin ƙasar Mali sun tsare Shugaba Bah Ndaw, Farai Minista Moctar Ouane da ministan tsaro Souleymane Doucoure a ranar Litinin kamar yadda kamfanin dillancin l
Sarki Salman Ibn Abdu'azeez yayi wa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ta'azziyar rasuwar shugaban rundunar sojin ƙasa, Janar Ibrahim Attahiru, ta wayar tarho.
Kungiyar musulman duniya sun yabawa klasar Saudiyya bisa kokari a dakatar da rikicin da ke faruwa a Zirin Gaza tsakanin Isra'ila da yankin Hamaz na Falasinawa.
Ƙasar Saudi Arabia ya ta bayyana cewa mutum 60,000 ta amince zasu yi aikin hajjin bana a faɗin duniya saboda annobar cutar COVID19, 15,000 daga cikin ƙasar.
Labaran duniya
Samu kari