Fadar White House ta bayyana cewa Shugaba Donald Trump da takwaransa na China, Xi Jinping, sun amince cewa dole ne a bude mashigar ruwa ta Hormuz.
Fadar White House ta bayyana cewa Shugaba Donald Trump da takwaransa na China, Xi Jinping, sun amince cewa dole ne a bude mashigar ruwa ta Hormuz.
Gwamnatin kasar Iran ta zargi kasar Kuwait da kai mata hari kan jirgin ruwa tare da tsare mutane hudu da ke cikin jirgin. Abbas Araghchi ya ce Iran za ta yi martani.
An jima wani ‘Dan Majalisar Ingila, David Patrick Lord Alton zai bijiro da batun Shugaban IPOB, Nnamdi Kanu. Lord Alton ya na kokarin ba ‘dan kasarsa kariya.
Mun ji cewa Africa Advancement Forum ta zabi mutanen da za ta karrama a shekarar bana, Dr. Goodluck Jonathan zai samu lambar yabon Africa Advancement Forum.
An yi wa Fafaroma tiyata a asibiti a kwanan nan, an ji cewa Muhammadu Buhari ya yi masa baran addu’o’i domin shugaban darikar katolika ya fito lafiya kalau.
Movement for the Actualization of the Sovereign State of Biafra za ta kai Najeriya kotu. MASSOB na lallabar Amurka, da Majalisar Dinkin Duniya su taimakawa mata
Jarumin fina-finan Indiya, Amir Khan ya sanar da cewa zai rabu da matar sa da suka shekara 15, mai shirya fim Kiran Rao, The Guardian ta ruwaito. BBC ta ruwaito
Shugaban hukumar shige da fice na kasar Kenya, Alexander Muteshi, ya musanta cewa ya san da batun kama Nnamdi Kanu shugaban IPOB da kuma dawo da shi Nigeria, Da
Kasar Birtaniya ta yi karin haske game da cafke Nnamdi Kanu domin shugaban na IPOB ya na da takardar zama ‘Dan kasar Birtaniya, ta ce babu hannunta a ciki.
Gwamnatin kasar Ingila ta ware £2.6m domin a kawo karshen ISWAP da Boko Haram. Za a ba yankin na Chadi gudumuwar £2.16m domin kawo karshen irinsu Boko Haram.
A kasar Indiya, wata kungiya ta yi wuf ta maka kamfanin Twitter a kotu bisa zargin shiga harkokinta da ba a gayyace ta ba. Ta ce twitter na shirin cutar da kasa
Labaran duniya
Samu kari