Fadar White House ta bayyana cewa Shugaba Donald Trump da takwaransa na China, Xi Jinping, sun amince cewa dole ne a bude mashigar ruwa ta Hormuz.
Fadar White House ta bayyana cewa Shugaba Donald Trump da takwaransa na China, Xi Jinping, sun amince cewa dole ne a bude mashigar ruwa ta Hormuz.
Gwamnatin kasar Iran ta zargi kasar Kuwait da kai mata hari kan jirgin ruwa tare da tsare mutane hudu da ke cikin jirgin. Abbas Araghchi ya ce Iran za ta yi martani.
Bayan da mai ra'ayin rikau ya lashe zaben kasar Iran, kasar Isra'ila ta tsorata tare da bayyana matakin da ya kamata kasashen duniya su dauka kan wannan lamari.
A baya dai hukumomin ƙasar Saudi Arabia sun bayyana cewa, sun daina yankewa ƙananan yara hukuncin kisa. A halin yanzun ƙasar ta yanke wa wani hukuncin kisa.
Kasar Koriya ta Arewa ta bayyana kyakkyawar alakar dake tsakaninta da Najeriya. Ta ce manufofinta da Najeriya iri daya ne, ya kamata su kara dankon zumunci.
Wani magidanci da ake cewa shine mutum mai mafi yawan iyalai a duniya ya mutu bayan wata 'yar karamar jinya da yayi. Rahoton ya bayyana adadin yawan iyalansa.
A yau aka ji mutumin da ya mari Shugaba Emmanuel Macron zai yi zaman kurkuku a Faransa. A dokar Faransa, ba dole ba ne D. Tarel a tsare shi a gidan kurkuku
Damien Tarel, mutumin da ya sharara wa shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron mari a lokacin da ya kai ziyarar kudu maso gabashin kasar ya ce ya aikata hakan ne
‘Yan Najeriya sun shiga littafan tarihi a Turai sun lashe zabuka a Ingila da Scotland. Matashi ‘Dan shekara 22 ya ci zaben Kansilan Amurka, Mace ta samu kujera.
Wani mutum ya mari Shugaba Emmanuel Macron na kasar Faransa a ranar Talata yayin da tafi ganawa da mutanen gari a yankin kudancin kasar kamar yadda wani faifan
Wani dan Najeriya mazaunin kasar waje ya bayyana cewa, ya samu kyautar tankar yaki a kasar waje domin ya zo ya yaki ta'addancin 'yan ta'adda a fadin Najeriya.
Labaran duniya
Samu kari