Farashin man fetur ya kai N1,430 a wasu gidajen mai a Abuja yayin da karin farashin Dangote da rikicin Mashigar Hormuz ke kara tsadar mai da sufuri.
Farashin man fetur ya kai N1,430 a wasu gidajen mai a Abuja yayin da karin farashin Dangote da rikicin Mashigar Hormuz ke kara tsadar mai da sufuri.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf zai halarci taron APC na karbar sababbin ’yan siyasa da kaddamar da kungiyar magoya bayan shugaban kasa Bola Tinubu a Kano.
Majiyar Legit.ng ta fadi cewa: Man united zata fara karbar bakuncin zagayen wasar na farko ranar Laraba, wannan shi zai kasance haduwar wadannan kungiyoyin biyu na farko tun haduwarsu ta karshe da Barcelona ta lallasa United a was
Mun ji labari cewa Yariman Kasar Saudiyya na neman sayen Kungiyar Manchester United na Ingila. Manyan Saudi na so su saye wannan babban Kulob din kwallo kafa ne don su kara da City wanda su ke gasar Zakarun Nahiyar Turai.
Solomon Dalung, ministan matasa da wasanni, ya bawa jama'a da dama mamaki bayan ya halarci wani bikin gargajiya da kabilar sa ke yi duk shekara. Dalung, dan asalin kabilar Tarok ne dake zaune a wasu sassan jihar Filato kuma su kan
Real Madrid ta doke Barcelona ta kafa wani tarihi a Duniya. Kungiyar ta sake lashe kofin Zakarun Duniya karo na 3 a jere. Real ta sake lashe Gasar na Intercontinental Cup a wannan shekara kamar yadda tayi a 2014, 2016 da 2018.
Sai dai a yunkurin da ake yi na ganin Mourinho ya koma Real Madrid, tsohon shugaban kungiyar kwallon kafar na Intermillan, ya bukaci a kori wasu 'yan wasa daga kungiyar, wadanda a cewarsa, sune ke hana masa rawar gaban hantsi.
Bisa dukkan alamu dai, akwai yiwuwar Zinedine Zidane ya maye gurbin Jose Mourinho a Kungiyar Man United kamar yadda labarai su ke zuwa mana daga Jaridun kasar nan da kuma ma na Turai kamar yadda aka dade ana jita-jita.
Kungiyar kwallon kafan kasar ingila, Manchester United, ta sallami kocinta, Jose Mourinho, bayan kungiyar kwallon Liverpool ta lallasata a karshen makon da ya gabata a filin Anfield. Shugabancin kungiyar kwallon kafan ta tabbatar
Da ranar yau ne dai aka gudanar da zaben yadda jadawalin kungiyoyin kwallon kafa na nahiyar turai zai su kara da junan su a ci gaba na gasar cin kofin zakarun turai da ake kan yi na kakar wasan shekarar 2018/2019. Sai dai wasannin
Dan wasan na Premier League a wannan shekara ya ciyo kwallo 44 daga cikin wasanni 52 da aka buga. Salah ya bayyana tsantsar farin cikin sa bisa ga wannan nasara daya samu inda yake cewa "Nayi matukar murna da wannan nasara sannan
Wasanni
Samu kari