Wasanni

Wasanni Zafafan Labaran

Maigida ya rabu da Matarsa har abada akan musun Messi da Ronaldo
Maigida ya rabu da Matarsa har abada akan musun Messi da Ronaldo
daga  Mudathir Ishaq

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito su dai wadannan ma’aurata mahaukatan masoya kwallon kafa ne, sai dai yayin da Mijin mai suna Arsen ke goyon bayan kungiyar Ajantina saboda Messi, ita kuwa matarsa, Lyudmila Portugal take goyon saboda Cr