Ministan Buhari ya halarci bikin gargajiya daga shi sai dan kamfai, hotuna

- Ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung, bai manta da wasannin kakanninsa na gargajiya ba duk kasancewar sa minista

- Dalung dan asalin kabilar Tarok ne dake karamar hukumar Langtan ta kudu a jihar Filato

- Ministan ya halarci biki gargajiya da aka yi a garin Langtan ta kudu a jiya, Asabar, cikin shigar da ta bawa jama'a mamaki

Solomon Dalung, ministan matasa da wasanni, ya bawa jama'a da dama mamaki bayan ya halarci wani bikin gargajiya da kabilar sa ke yi duk shekara.

Dalung, dan asalin kabilar Tarok ne dake zaune a wasu sassan jihar Filato kuma su kan yi wani bikin gargajiya duk shekara a karamar hukumar Langtan ta kudu.

Ministan Buhari ya halarci bikin gargajiya daga shi sai dan kamfai, hotuna

Ministan Buhari ya halarci bikin gargajiya daga shi sai dan kamfai
Source: Facebook

Halartar minista Dalung ta matukar burge tare da kayatar da jama'a, musamman ganin yadda ministan ya tube shi daga shi sai dan kamfai yana tikar rawa da yin wasa da jama'a.

DUBA WANNAN: APC zata sha kaye a jihohi da yawa - Murtala Nyako

Wata majiyar legit.ng ta ce minista kan bayar da gudunmawa sosai wajen gudanar da bikin duk shekara.

Dalung ya yi fice wajen gudanar da al'amuransa ba tare da nuna shakka ko jin tsoron ba.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel