Malam Murtala Bello Asada ya fusata kan farmakin Sheikh Musa Lukuwa a Sokoto, yayin da malamin ya tabbatar da cewa yana cikin koshin lafiya a yanzu.
Malam Murtala Bello Asada ya fusata kan farmakin Sheikh Musa Lukuwa a Sokoto, yayin da malamin ya tabbatar da cewa yana cikin koshin lafiya a yanzu.
Hukumomin Faransa sun kama wani matashi mai shekara 18 da ake zargi da hannu a shirin yin garkuwa da Kylian Mbappé, yayin da Emmanuel Macron ya yi martani.
Mai baiwa gwamnan jihar Anambra shawara ta musamman, Tommy Okoli, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyya mai mulkin jihar, APGA, ya koma babbar jam'iyyar adawa PDP
Daga dawowarsa Manchester zuwa yanzu, Ronaldo ya ci kwallaye har 9. Ronaldo ya sake ceton Solskjaer, ya hana Manchester United yin abin kunya a filin Atalanta.
Awanni 24 bayan ƙungiyar kwallon kafa ta ƙasar Ingila, Tottenham Hotspur, ta sallami kocinta, ta sanar da naɗa sabo, Antonio Conte, har zuwa ƙarshen 2023 .
Matsalar rauni ta sa kungiyar PSG tana nadamar dauko Sergio Ramos daga Sifen. Darektan wasannin PSG, Leonardo Araujo yace babu gaskiya a jita-jitar da ke yawo.
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta sanar da raba gari da mai horad da yan wasan ta, Ronald Koeman, bayan shan kaye a hannun Rayo Vallecano ranar Laraba.
Ana rade-radin Manchester United ta fara lissafin sallamar Ole Gunnar Solskjaer. An taso kocin a gaba ne bayan bulaliyar da Liverpool ta yi wa Manchester a gida
Wasa tsakanin Manchester United da abokiyar hamayyarta Liverpool, wanda aka lallasa United da ci 5 babu ko ɗaya ya ja hankalin duk wani ma'abocin kwallon kafa.
Wata kungiyar da ba a sani ba ta ci mutucin Jose Mourinho da AS Roma a gasar Turai. Wannan ne karon farko da aka ci Jose Mourinho kwallaye shida a wasa guda.
Ɗaya daga cikin ‘yan wasan kwallon kafar Najeriya ta Super Eagles, Victor Osimhen mai shekaru 22 ya bayar da labarin yadda rayuwarsa ta canja cikin shekaru kada
Wasanni
Samu kari