ICPC ta gano ma'aikatan bogi 908 a hukumomin gwamnatin tarayya, inda rundunar 'yan sanda ta zo kan gaba da mutum 570 da ake zargin suna karɓar albashi.
ICPC ta gano ma'aikatan bogi 908 a hukumomin gwamnatin tarayya, inda rundunar 'yan sanda ta zo kan gaba da mutum 570 da ake zargin suna karɓar albashi.
Lionel Messi ya yi magana bayan Argentina ta sha kashi a hannun Spain a wasan ƙarshe na Kofin Duniya na 2026, yana bayyana raɗadin rashin nasarar.
Za a ji Real Madrid ta mika har Naira Biliyan 80 domin ta dauke ‘Dan wasan PSG, Kylian Mbappe. Real Madrid ta na neman a saida mata ‘dan wasan a kan fam $188.
UEFA ta fito da jerin taurarin ‘yan wasan kwallon kafa na shekarar 2021. Ba sabon ba, babu sunan Cristiano Ronaldo da Lionel Messi a jerin ‘yan kwallon bana.
Kylian Mbappé zai nemi ya bar Paris Saint-Germain, hakan zai sa Cristiano Ronaldo zai hadu da Lionel Messi, domin PSG za ta dauke Ronaldo daga Juvenuts a 2021.
Sergio Ramos ya yi wa Lionel Messi tayin zama a gidansa kafin ya samu matsuguni a birnin Faris. Tsohon ‘Dan wasan na Real Madrid ya dawo abokin Messi a PSG
Antoinne Griezmann ake ganin zai yi abin da Lionel Messi ya yi a Barcelona. Akwai lokacin da ake jita-jitar ba a shiri tsakanin Griezmann da Messi a Barcelona.
Tsohon ministan wasanni da harkokin matasa, Barista Dalung, ya soki shiri da tsarin ma'aikatar wasanni ta yi na gasar Olympics ta bana 2020 wadda aka yi a Japan
Fitaccen dan wasan kwallon kafa na duniya, Lionel Messi, ya amince da kulla yarjejeniya da PSG a kan kwantaragin shekaru biyu da damat tsawaitawa zuwa uku.
Kungiyar Barcelona za ta tafka asara ta inna-naha bayan tashin Lionel Messi. Darajar Barcelona za ta yi kasa a 2021, kamar yadda aka yi da Ronaldo ya bar Madrid
Za a ji cewa wasu sun kai kara da nufin haramtawa PSG daukar Lionel Messi. Masu karar sun ce kusan duk kudin PSG suna tafiya wajen biyan albashin ‘yan wasanta.
Wasanni
Samu kari