Ministan harkokin wajen Amurka Marco Rubio ya ce Amurka ce kadai ƙasar da ke da ƙarfin sake buɗe mashigin Hormuz idan rikici ya hana zirga-zirgar jiragen ruwa.
Ministan harkokin wajen Amurka Marco Rubio ya ce Amurka ce kadai ƙasar da ke da ƙarfin sake buɗe mashigin Hormuz idan rikici ya hana zirga-zirgar jiragen ruwa.
Wasu malamai biyu a mazabar Mani da Bindawa sun nuna rashin amincewarsu da tsaida mace a matsayin yar takarar kujerar Majalisar wakilai a inuwar APC.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Takata ya sha alwashin ba zai tsoma kansa ta kowacce siga ba yayin zaben 2023 mai gabatowa, ya sanar da Gwamnonin APC.
Sanatan Daura, Ahmad Babba-Kaita ya sha alwashin cewa tun da ya bar APC, sai jam’iyyar PDP ta karbe mulkin Katsina a zaben 2023, a makon nan ya saye ofishin TBO
Za a ji ‘Danuwan Buhari ya fasa sauya-sheka, ya zabi zaman APC bayan zama da 'yan Jam’iyya. Fatuhu Muhammad mai wakiltar Daura/Sandamu/Mai’adua ba zai je PDP ba
Jaridar This Day ta ruwaito cewa, Atiku ya sha alwashin mai da kamfanin dungurungum sinsa hannun 'yan kasuwa domin dakile wasu abubuwan da ke faruwa a yanzu.
Tsohon gwamnan Kaduna, Ahmed Muhammed Makarfi, ya ce bata kuri'a ne zaɓen Kwankwaso da Peter Obi a 2023, domin taimako ne ga APC ko PDP, daya ta lashe zabe.
Jaridar Punch, ta ruwaito cewa, akwai kananan hukumo sama da 40 da ba lallai su kada kuri'u ba a zabe mai zuwa saboda yawaitar harin 'yan ta'adda a shekarar nan
Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, ya ce sam bai shirya zuwa Villa domin ya mike kafa ya sharbi jar miya ba, zai zo ne dan yiwa 'yan Najeriya aikin da ya cancanta.
An taso Muhammadu Buhari a gaba a game da nadin manyan Kwamishinoni na REC da yake shirin yi a hukumar INEC. Mun gano sunayen wadanda ba su dace ba da aka dauko
Dole sai PDP, LP da NNPP sun dunkule, sannan za a iya kifar da APC a 2023. Shugaban na kungiyar Concerned Nigerians group ya ba ‘yan takaran adawa su hada-kai.
Siyasa
Samu kari