Ministan harkokin wajen Amurka Marco Rubio ya ce Amurka ce kadai ƙasar da ke da ƙarfin sake buɗe mashigin Hormuz idan rikici ya hana zirga-zirgar jiragen ruwa.
Ministan harkokin wajen Amurka Marco Rubio ya ce Amurka ce kadai ƙasar da ke da ƙarfin sake buɗe mashigin Hormuz idan rikici ya hana zirga-zirgar jiragen ruwa.
Jam'iyyar NDC mai adawa a Najeriya ta fara magana kan babban zaben shekarar 2027. Ta bayyana cewa za ta tsayar da nagartattun 'yan takara a babban zaben.
Gwamnan Ribas, Nyesom Wike, yace da yawa daga cikin 'yan takarar shugabancin kasa a 2023 ba su yi wa Najeriya fatan alheri saboda baitul malin kasar suke hange.
Mun kawo lokutan da Malam Ibrahim Shekarau ya sauya-sheka a siyasar Kano. Malam Shekarau ya fara siyasa ne a ANPP, daga baya ta dunkule a APC, yau ya na PDP.
Anthony Ehilebo, ya shawarci 'yan Najeriya da cewa, kada su bari Kashim Shettima ya kusanci kujera a Villa, don kada ya kula da lamurran tsaro na Najeriya.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta soke hukuncin da babbar kotun tarayya na ranar 7 ga watan Yuli, 2022 da ya kori kakakin majalisar Delta Oborevwori.
Dazu nan Bashir Ahmaad ya jawo muhawara a shafinsa na Facebook bayan ya yi hasashen jam’iyyar APC za ta lashe zabe mai zuwa a Kano duk PDP ta samu Shekarau.
Yayin da tawagarsa Atiku ke murnar shekar Shekarau a Kano, gwamna Wike ya ce duk abinda ke faruwa a jam'iyyar PDP ba komai bane, amma wani abu na gab da faruwa
Bayan sake zama mamba a jam'iyyar PDP, Mallam Ibrahim Shekarau ya dauki alkawurra ga dan takarar shugaban na jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya a zaben 2023.
Akwai jita-jitar dan takaran jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sa labule da Peter Obi kwanan nan a kasar waje, sai yanzu aka samu labarin gaskiyar labarin
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya sanar da barin jam'iyyar NNPP mai alamar kayan marmari zuwa ta PDP. Ya sanar a ranar Litinin a Kano.
Siyasa
Samu kari