Babban ɗan tsohon mataimakin gwamnan Kano kuma ɗan takarar gwamna na NDC, Mujahid Aminu Abdussalam Gwarzo, ya kai ƙarar mai magana da yawun Gwamna Abba Yusuf.
Babban ɗan tsohon mataimakin gwamnan Kano kuma ɗan takarar gwamna na NDC, Mujahid Aminu Abdussalam Gwarzo, ya kai ƙarar mai magana da yawun Gwamna Abba Yusuf.
Ya kuma shaidawa shugaba Buhari cewa kasar Amurka a shirye ta ke don cigaba da hadin gwiwa da Najeriya wajen cigaban nahiyar Afrika a fanoni daban-daban da suka hada da yaki da ta'addanci, kasuwanci da inganta rayuwar mutane.
Sanata Shehu Sani ya bayyana matsaloli 15 dake barazana ga siyasar Najeriya. Dan majalisar mai wakiltar jihar Kaduna ta tsakiya ya bayyana a shafinsa na Facebook matsalolin da yake ganinn sun shafi siyasar Najeriya.
Hukumar zabe mai zaman kanta na jihar Kaduna (KADSIECOM) ta fitar da sakamakon zabukanan kananan hukumomi da aka gudanar ranar Asabar da ta gabata a jihar inda jam'iyya mai mulki ta APC ta yi nasara a kananan hukumomi 14, cikin 18
Wasu jiga-jigan jam'iyya mai mulki ta APC sunyi fatali da tsintsiya a jihar Jigawa, sun sanar da ficewarsu daga jam'iyyar ne a ranar Alhamis 17 ga watan Mayu inda suka ce za su koma jam'iyyar SDP. Wadanda suka sauya shekan sun had
Tsohon kwamishinan kasa na jihar Kano, Alhaji Farouk Bibi Farouk ya ce an gurfanar da shi a kotu ne saboda ya ki bayar da hadin kai wajen cin hanci da ya janyo rikicin da ke faruwa a jami'iyyar APC na jihar Kano. Bibi Farouk ya ba
Mista Ibor, wani mashaidin wannan lamari na firgici da ya labartawa manema labarai ya bayyana cewa, a yayin da 'yan bindigar ke faman wannan razani ga al'umma sun kuma rinka kururuwa da yekuwar 'ba bu Minista ba bu taron jam'iyya.
Za ku ji cewa dai Mabiya Shi’a sun nemi Gwamnatin Buhari ta saki Sheikh Zakzaky da yake tsare tun Disamban 2015. ‘Yan Shi’ar dai sun ce a shirye su ke su mutu domin El-Zakzaky idan har Gwamnati ba za ta sake sa ba.
Za ku ji cewa dai Majalisar Limamai Da Malamai Ta Jihar Kaduna Ta Yi Allah Wadai Da Tsine-tsinen El Gwamna Nasir Rufa'i. Kwanaki dai Gwamnan na Kaduna ya tsinewa Sanatocin Jihar saboda sun hana a ba Jihar Kaduna.
Muhammadu Buhari ya cigaba da cewa, tun bayan da aka sake zabarsa a shekarar 2015 ya sake sabon salon a yakar cin hanci tare kuma da daukar matakai daban-daban da suka dace duk don a samu nasara a yakin da ake na dakile rashawar a
Siyasa
Samu kari