Jam’iyyar ADC ta ayyana Kassim Gana Geidam a matsayin ɗan takarar gwamna a Yobe yayin da APC ta marawa Baba Wali baya, lamarin da ya kawo cikas ga Ahmad Lawan.
Jam’iyyar ADC ta ayyana Kassim Gana Geidam a matsayin ɗan takarar gwamna a Yobe yayin da APC ta marawa Baba Wali baya, lamarin da ya kawo cikas ga Ahmad Lawan.
Babangida ya shawarci shugaban kasa Buhari akan ya janye bukatarsa ta tsayawa takara a zaben 2019, don ya bawa matasa damar kabar jagorancin kasar, duk da cewa bayanan Janar Babangida suna nuna kishin kasa ne kawai.
Ma'aikatan Najeriya, a karkashin hadaddiyar kungiyar masu aiki karkashin gwamnatocin daban-daban (AUPCTRE), ta ce ba zasu cigaba da karbar N18,000 a matsayin mafi karancin albashi ba yayin da kowanne Sanata ke karbar miliyan 13.5
A ranar Litinin fadar shugaban kasa tayi tsokaci kan cacakar da tsohon shugaban kasa Obasanjo yake yiwa gwamnatin shugaba Buhari. A cewar mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, shugaba Buhari ba zai kulla gaba da Obasanj
Yanzu dai jerin barayin kasa ya jawo sabon rikici a Najeriya inda wata Tsohuwar Ministar Jonathan watau Stella Oduah tace sharri kurum Gwamnatin nan ta ke yi yayin da wasu ma ke kokarin shiga Kotu da Gwamnatin kasar.
Za ku ji cewa wannan karo ma tsohon Shugaban kasa watau Cif Olusegun Obasanjo ya kuma sukar Shugaban kasa Buhari yace Gwamnatin sa ba ta da kan gado. Sai dai wasu sun maidawa tsohon Shugaban kasar martani nan-take.
Za ku ji cewa wani Matashi Adamu Garba yace zai gwabza da Buhari a zaben 2019 a APC mai mulki. Adamu Garba yace idan ya samu mulki zai nemi shawarar tsofaffin da su ka ga jiya kuma su ga yau, ba zai yi watsi da su ba.
Za ku ji cewa wasu ‘Yan ta’adda na Boko Haram sun kashe kan su lokacin da su kayi kokarin kai wani hari. Mutane 3 ne su ka auka lahira a wasu hari da aka kai a Karamar Hukumar Mafa da ke Jihar Borno kwanan nan.
A wata hira da yan jarida suka yi da shi, Adeniran ya bayyana shugaba Buhari a matsayin gwarzon da ya sami nasarori da dama musamman a bagare yaki da cin hanci da rashawa a gwamnatin sa fiye da duk wani shugaba da Nigeria ta taba
Wani Hadimin Shugaban kasa Muhammadu Buhari Tolu Ogunlesi ya soki jama'a game da maganar Naomi Campbell. Tolu Ogunlesi yayi kaca-kaca da masu yi Naomi Campbell wanda ta gana da Shugaban kasa a Legas shaidar banza.
Siyasa
Samu kari