Tambuwal da Wamakko basa adawa da Shugaba Buhari

Tambuwal da Wamakko basa adawa da Shugaba Buhari

- Hon. Naseer Bazza yayi ikirarin cewa da Sanata Aliyu Wamako da Gwamna AminuTambuwal suna adawa ne da shugaba Buhari

- Wasu ‘yan kungiya dake ikirarin ‘yan APC ne sunyi kokarin bata masu suna a jihar ta Sokoto saboda adawa dake tsakaninsu

- Dahiru Yusuf Yabo har yanzu cikakken dan jam’iyyar PDP kafin ya koma APC kuma dama babu ga maciji tsakaninsa da Wamako da Tambuwal

Hon. Naseer Bazza yayi ikirarin cewa da Sanata Aliyu Wamako da Gwamna AminuTambuwal suna adawa ne da shugaba Buhari.

Wasu ‘yan kungiya dake kiran kasu da Adalci Buhari SAK,wanda tsohon gwamnan jihar Sokoto Dahiru Yusuf Yabo, sunyi ikirarin cewa ‘yan APC ne suke kokarin bata masu suna a jihar ta Sokoto saboda adawa dake tsakaninsu.

Dahiru Yusuf Yabo har yanzu cikakken dan jam’iyyar PDP kafin ya koma APC kuma dama babu ga maciji tsakaninsa da Wamako da Tambuwal, tun shekarar 2007 lokacin da ya fadi zabe.

Tambuwal da Wamakko basa adawa da Shugaba Buhari
Tambuwal da Wamakko basa adawa da Shugaba Buhari

Duk da maganganu shugaban kungiyar yayi Dahiru yusuf Yabo, amma munsan cewa Buhari yayi farin ciki da godiya ga Wamako a Birnin Kebbi wanda ba’a taba samun irinsa ba a tarihin jihar.

KU KARANTA KUMA: Zan doke Buhari a zaben dan takara na jam’iyyar APC - Garba

Wamako tare sukje kamfen da Buhari a jihohin Arewa maso Yamma da dama, kamar su Katsina, Kaduna, Sokoto, Kebbi, Kano, Jigawa, Zamfara, kuma suka ga cewa Buhari ya samu kuri’u mafi yawa a wadannan yankunan.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng