Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta kara dagewa wajen kawo sauyi idan har ya samu nasara a karo na biyu a babban zaben 227.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta kara dagewa wajen kawo sauyi idan har ya samu nasara a karo na biyu a babban zaben 227.
Tsohon gwamna, Aminu Waziri Tambuwal ya janye daga takarar kujerar Sanatan Sokoto ta Kudu a karkashin ADC domin bai wa tsohon kwamishinan kudi, Faruk Malami-Yabo.
Sule Lamido a ranar juma’a ya bayyana cewa baya tsoron sake tsayawar Buhari takara a zaben 2019, yace Buhari ya bayyana kudirinsa na sake tsayawa takara bayan taron mutane da yaji PDP tayi a jiharsa ta Katsina.
Obasanjo na cigaba da shan zafafa martani tun bayan da yace shugaban kasa Muhammadu Buhari bai cancanci a sake zabarsa a karo na biyu ba, inda a baya-bayan nan tsohon shugaban narkakkiyar jam’iyyar CPC Prince Tony Momoh, yayi masa
Kwanan nan mu ka ji cewa Najeriya ta fi karfin irin su Rasha a wajen yawan jama’a. Yanzu maganar da ake yi Najeriya na daf da zama kasa ta 5 wajen tarin al’umma a Duniya. Mutanen Najeriya sun doshi mutum miliyan 200.
Gwamnatin Buhari ta kuma bada damar a gina Jami’ar Soji a Najeriya a Garin Biu a cikin Jihar Borno. Adamu Adamu wanda shi ne Ministan ilmi na kasar ya bayyanawa manema labarai wannan a babban Birnin Tarayya Abuja.
Za ku ji cewa man fetur din da Najeriya ke hakowa a duk rana ya ragu sosai a watan Jiya. Idan ba ku manta ba a farkon shekarar nan Najeriya na hako abin da ya haura ganga miliyan 2.1 a duk rana ta Allah a wannan watan.
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya sa hannu a yasan ruwan da za ayi a Warri cikin Kudancin Najeriya. Yashe ruwan zai taimakawa musamman Kudancin Najeriya maso gabas inji Ministan sufuri na kasar.
Masu zanga-zangar dai sun ke waye shataletalen Lord Lugard inda ofishin jam’iyyar yake, suna dauke da kwalaye da ajikinsu aka rubutan “Rashin adalci barazana ne ga wanzuwar al’ummah. Abin takaici ne bayan munyi aiki tukuru ga jam
Wata Jaridar kasar waje ta rahoto cewa ‘Diyar Babban Malamin Shi’a wanda yake daure har yanzu ta bayyana cewa Mahaifin ya samu matsalar idanu. Sheikh Ibrahim Zakzaky ya kamu ne da muguwar cutan yayin da yake daure.
Liverpool da Roma sun kafa tarihi a kan Manchester City da Barcelona a daren jiya. Babu wanda yayi tsammanin cewa za ayi waje da Barcelona bayan ta yi nasara 4-1 a makon jiya. Yanzu dai Roma da Liverpool sun isa zagaye na gaba.
Siyasa
Samu kari