Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Ra'ayi: Tambuwal da Wamakko basa adawa da Shugaba Buhari
Ra'ayi: Tambuwal da Wamakko basa adawa da Shugaba Buhari
daga  Aisha Musa

Wasu ‘yan kungiya dake kiran kasu da Adalci Buhari SAK,wanda tsohon gwamnan jihar Sokoto Dahiru Yusuf Yabo, sunyi ikirarin cewa ‘yan APC ne suke kokarin bata masu suna a jihar ta Sokoto saboda adawa dake tsakaninsu.