Gwamnatin Kano ta sanar da cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf zai jagoranci rantsr da sabon mataimakinsa, Murtala Sule Garo a gobe Talata da misalin karfe 11:00 na safe.
Gwamnatin Kano ta sanar da cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf zai jagoranci rantsr da sabon mataimakinsa, Murtala Sule Garo a gobe Talata da misalin karfe 11:00 na safe.
A labarin nan za a ji cewa Dr. Umar Ardo, jagora a cikin jam'iyyar hamayya ta ADC ya bayyana cewa yana shari'a da jam'iyyar NDC saboda zargine take doka.
Tsohon gwamnan jihar Borno, kuma tsohon shugaban jam’iyyar PDP ta kasa, Sanata Ali Modu Sheriff ya samu gagarumar tarbar kusoshi da magoya bayan jam’iyyar APC, a birnin Maidugurin jihar Borno, biyo bayan ayyana aniyar sauya sheka.
Saura kadan ayi jina-jina wajen zaben da aka shirya na shugabannin Jam’iyyar APC a kananan Hukumomi inda Mataimakin Gwamna da Sanata Benjamin Uwajumogu da kuma wani tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Jude Ejiogu su ka sha da kyar.
Shugaban Kungiyar 'Yan jaridar kasar Abdulwahid Odusile da kuma Sakataren sa na kasa Shuaibu Usman Leman sun ba Shugaban Hukumar NITDA watau Sheikh Dr. Isa Ibrahim Ali Pantami lambar yabo a makon da ya wuce saboda kokarin sa.
Tsohon gwamnan jihar kano kuma sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, da kuma mataimakin gwamnan jihar Kano, Hafiz Abubakar, sun zagayewa zaben APC, wanda aka gudanar a ranar Asabar da ta gabata.
Tattaunawar da har ya zuwa yanzu ba'a bayyana makasudinta ba, amma sai dai na kyautata zaton ziyarar na da nasaba da zaben da ake shirye-shiryen gudanarwa na shugabancin jam'iyyar na kasa da kuma batun sake tsayawa takarar shugaba
A yayin da zaben shekarar 219 ke kara matsowa, 'yan takarar kujeru daban-daban na kara fitowa domin nuna sha'awar su ta yin takara a jam'iyyun kasar nan. Duk da korafin da mata keyi na ba basu dama a siyasance kamar yadda ya kamat
Sakataren kungiyar, Dakta Anthony Sani, ya soki shugaba Buhari bisa yin shiru da ya yi a kan kashe-kashen dake faruwa a wasu sassan Najeriya. Da yake magana a kan dalilin da yasa ACF bata bayyana goyon bayan ta ga takarar Buhari,
Za ku ji cewa Tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya tuna rayuwar da su kayi da Marigayi ‘Yaradua yace ‘Yaradua mutum ne da ya san darajar damukaradiyya. Jonathan addu’a Allah ya ba ‘Yaradua Aljannah firdausi.
Jaridar NAIJ.com ta kuma ruwaito cewa, a yau ne ake gudanar da taron jam'iyyar APC a kowace mazaba dake fadin kasar nan kamar yadda tuni jam'iyyar ta shirya gudanarwa a ranar Asabar wadda ta yi daidai da 5 ga watan Mayun 2018.
Siyasa
Samu kari