Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Hotunan taron lalata dubban bindigogi a jihar Zamfara
Breaking
Hotunan taron lalata dubban bindigogi a jihar Zamfara
daga  Mudathir Ishaq

Gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya jagorancin taron lalata makaman. Akwai jami’an tsaro da wakilan kungiyoyi masu zaman kan su, na gida da na waje, da suka halarci taron. Jihar Zamafara ta dade tana fama da rigingimu daga

‘Yan takara 30 ke neman takarar kujerar Sanatan Bauchi-ta-Kudu
‘Yan takara 30 ke neman takarar kujerar Sanatan Bauchi-ta-Kudu
daga  Muhammad Malumfashi

‘Yan takara 30 ke neman takarar kujerar Sanatan Bauchi. Wani babban ‘Dan siyasa ya fito takarar kujerar Sanatan Bauchi da ya rasu. Kwanaki kun ji cewa wani tsohon ‘Dan Majalisar yana harin kujerar Marigayi Sanata Ali Wakili.

Manyan Ayyuka 7 da Gwamnatin Buhari ta ke yi a Jihar Neja
Manyan Ayyuka 7 da Gwamnatin Buhari ta ke yi a Jihar Neja
daga  Muhammad Malumfashi

Mutanen Jihar Neja sun yaba da Gwamnatin Shugaba Buhari inda wasu su kace sun ji sun shaida da Gwamnatin ta Buhari. Mun lissafo kadan dagaamfanin da mutanen Jihar su ka ci da Gwamnatin nan ta Shugaban kasa Buhari.