Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Mutane 3 masu tsananin taurin kai a Gwamnatin Buhari
Mutane 3 masu tsananin taurin kai a Gwamnatin Buhari
daga  Mudathir Ishaq

Daga ciki abubuwan ban mamakin da suka faru akwai batun bacewar kasafin kuɗi a Majalisar ƙasa da sace sandar iko ta Majalisar da kuma labarin Ɓerayen nan da suka hana shugaban ƙasa zama a ofishinsa bayan dawowa daga jiyya