Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Shehu ya bayyana haka ne cikin wata hira da yayi a shirin kowani gauta na gidan rediyon Freedom, inda ya nuna bacin ransa da yadda ake tafiyar da jam’iyyar APC, wanda yace hakan akasin yadda aka gina tubalin jam’iyyar ne a tun far
Shagari ya bayyana cewar sai bayan da aka kifar gwamnatin sa ne ana neman mutum mai gaskiya da zai rike Najeriya daga cikin sojoji sannan aka ambaci Buhari. “Ba Buhari ne ya yi min juyin mulkin ba, sunan Buhari bai shigo cikin juy
Mai magana da yawun hukumar yan sanda ta jihar plateau Mathias Tyopev, wanda mataimakin Sufiritanda yan sanda ne ya tabbatar da aukuwar lamari a ranar litinin idan ya ce yanzu haka hukumar tasu tana kan bincke domin samun wasu ba
Buhari ya bayyana haka ne a ranar Talata, 12 ga watan Yuni a yayin bikin tunawa tare da karramayan gwagwarmayan zaben June 12 na shekarar 1993 da ya gudana a fadar shugaban kasa dake babban birnin tarayya Abuja.
A yau 12 ga watan Yuni, Shugaban kasa Muhammadu Buhar ya karrama marigayi Moshood Abiola da babbar lambar yabon kasar a babban birnin tarayya domin tunawa da zaben 12 ga watan Yunin 1993, inda iyalan marigayin suka wakilce shi.
Wani dan takarar gwamna a karkashin inuwar All Progressives Congress (APC) a zaben jihar Osun da zaa yi a ranr 22 ga watan Satumba, Alhaji Moshood Olalekan Adeoti ya shawarci tsohon shugaban kasa IBB da ya ba yan Najeriya hakuri.
Bayan kamala zangon mulkin san a biyu ne hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta gurfanar das hi gaban kotu a watan Mayun 2007 a kan wasu laifuka 21 da suka hada da wawure kudi tare da fitar da su kasashen ketare ta hanyar
Hukumar Yan sanda reshen Jihar Sakkwato ta tabbatar da rasuwar mutane takwas a wata rikici da ya barke tsakanin yan baranda da yan banga a jiya Litinin a karamar hukumar Isa da ke Jihar Sakkwato. Jami'ar hulda da jama'a na runduna
Tudun Abiola, diyar marigayi MKO Abiola ta bayyana cewar tsohon shugaban kasar Najeriya Obasanjo bai taba cin zabe ba a Najeriya tare da bayyana cewar an dora shi ne a kan mulki kawai domin a kwantar da hankalin Yarabawa a kan abi
Siyasa
Samu kari