Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa zai kai sojojin ruwan Amurka su ceto jiragen da suka makale a mashigar Hormuz da Iran ta toshe bayan fara yaki.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa zai kai sojojin ruwan Amurka su ceto jiragen da suka makale a mashigar Hormuz da Iran ta toshe bayan fara yaki.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karrama marigayiya Kudirat Moshood Abiola wadda ta rasa rayyuwarta a ranar 4 ga watan Yunin 1996 cikin gwagwarmayar tabbatar da cewa gwamnati ta amince da nasarar da mi
A yau, Alhamis, ne wata kotun shari’ar musulunci dake zaman ta a magajin gari, jihar Kaduna, tayi umarnin a garkame wani mutum, Abubakar Mustapha, bisa zargin sad a sace zuciyar wata matar aure tare da karkatar da hankalin ta daga
Dino yace Abiola ba dan Najeriya bane yanzu tunda ya riga ya rasu, ita kuma wannan lambar girmamawa a na ba rayayye ne kuma dan kasa. Haka take a doka amma ba wai don kawai ana so a burge ba sai a keta doka babu gaira babu dalili.
Yayin bayyana goyon bayansu ga wannan sabon sauyi domin girmamawa da Muhammadu Buharin yayi, wasu Sanatocin sun kara da saura kuma Gwamnatin tarayyar ta sake mayar da ranar 12 ga watan ranar hutu a kasa baki daya
Shekaru 25 bayan da Gwamnatin Soja ta wancan lokaci karkashin Ibrahim Badamasi Babangida ta soke zaben da a aka hakikance Abiola ne ya samu nasara, yau Naij.com ta yi duba ne izuwa wasu Mutane 11 da suka taka rawar gani da ya kama
A jawabin sa, Falana ya bayyana cewar mayar da 12 ga watan Yuni ranar dimokradiyya ya kara tabbatar da sahihancin zaben da tsohon shugaban kasa a mulkin soji, Ibrahim Badamasi Babangida (IBB) ya rushe saboda mugunta. Babban lauyan
An haifi marigayi Cif Moshood Kashimawo Olawale Abiola ne a ranar 24 ga watan Augustan shekarar 1937 a garin Abeokuta kuma shine da na 23 a wajen mahaifinsa. Abiola ya fara sayar da itace sannan shi da wasu abokansa suka fara waka
Wani jigo a masarautar Auchi, Alhaji Usman Abudah, Dan’iyan Auchi a jihar Edo, ya bayyana barazanar da majalisar dokoki tayi na tsige shugaban kasa a ranar Talata a matsayin “siyasar yunwa”. Abudah yace hakan ba daidai bane.
Ana ci gaba da yamutsa gashin baki kan barazanar da majalisar dokokin kasar tayi na tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari. A ranar Talata, 5 ga watan Yuni ne majalisar tayi barazanar tsige Buhari idan har bai kiyaye wasu sharuda ba
Siyasa
Samu kari