Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Yadda tsohon Gwamnan Niger ya biya 'yan kwangila na bogi N1.7bn
Yadda tsohon Gwamnan Niger ya biya 'yan kwangila na bogi N1.7bn
daga  Aisha Musa

A jiya Talata ne, aka ci gaba da shari'ar da ake yi wa Tsohon Gwamnan Neja, Babangida Aliyu bisa zargin rashawa inda hukumar EFCC ta gabatarwa kotu da shaidar yadda tsohon Gwamnan ya biya Naira Bilyan 1.7 na kudaden canjin yanayi

Ana makoki a Jihar Shugaban Kasa bayan an yi wani babban rashi
Ana makoki a Jihar Shugaban Kasa bayan an yi wani babban rashi
daga  Muhammad Malumfashi

Labari ya zo mana dazu daga manema labarai cewa wasu ‘Yan bindiga dadi sun kashe wasu ‘Daliban Makaranta a Jihar Katsina. Bayan haka kuma ‘Yan bindigan sun raunata Mahaifiyar daya daga cikin wannan matasa har 2.