Da dumin sa: Gwamna Badaru ya sanar da sakamakon kujerun da aka fafata a kan su, duba wadanda suka yi nasara
A yau ne ran ta biyu da fara gudanar da zaben sabbin shugabannin jam'iyyar APC kuma rana ta karshe. Bayyan kammala zaben kujerun da aka fafata takara a kan su, shugaban taron, gwamana Badaru Abubakar, ya sanar da Sakamako 21 ya zuwa yanzu.
Daliget 6,800 aka tantance domin kada kuri'a
An samu Kujeru 18 babu hamayayya , 'yan takarar kujeru 8 sun janye.
Shugaban matasa na yankin kudu maso yamma
Lawal Olarewaju, kuri'u 2,934
Shugaban matasa na yankin kudu maso gabas
Onyeka, kuri'u 2,488
Shugaban matasa na yankin kudu maso kudu
Gabriel Idi Siri
Sakataren tsare-tsare na yankin kudu maso kudu
Adefadelire Asu, kuri'u 2,111
Sakataren tsare-tsare na yankin kudu maso yamma
Femi Egbedeyi, kuri'u 2330
Sakatren jam'iyya na yankin kudu maso gabas
John Owede, kuri'u 5987
Shugabannin mata na yankin arewa maso yamma
Zuwaira Bakori, kuri'u 863
Hamisu Buba, kuri'u 2,675
ex official na yankin kudu maso kudu
Anthony Eze- kuri'u 1086
Nduka Anyawu- kuri'u 1, 652 winner
Shugabannin mata na yankin arewa maso gabas
Amina, kuri'u 3030
Fatima ta samu kuri'u 664
Shugaban matasa na yankin arewa maso yamma
Abubakar Saad, kuri'u 2,554
Shugaban matasa na yankin arewa maso gabas
Kasim Bello, kuri'u 2,774
Mataimakin shugaban matasa
Hafiz Bolaji: 2,443 votes
Shugaban matasa na kasa
Abubakar Shuaibu, kuri'u 2,414
Mataimakiyar shugabar mata ta kasa
Iyoma Ore, kuri'u 2,436
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng