Zaben APC: Gwamnoni 3 da su kayi rawar a wakar Rarara wurin taron zaben APC (Bidiyo)

Zaben APC: Gwamnoni 3 da su kayi rawar a wakar Rarara wurin taron zaben APC (Bidiyo)

- Ashe dama gwamnonin da ake ganin tsofaffi ne sun iya taka rawa sosai haka?

- Musamman mai bakaken kayan cikinsu

- Kalli bidiyo yadda gwamnonin suka tiki rawa da gaske don murnar a Abuja

Gwamnoni uku sun ja ra’ayin ‘yan kallo a wurin taron jam’iyyar APC na kasa jiya a Abuja yayin da suke taka rawa a lokacin da Rarara yake rera wakar Buhari.

Gwamnonin sune; Nasir el-Rufa’I daga Kaduna, Jibrilla Bindo daga Adamawa sai kuma Yahaya Bello daga jihar Kogi.

KU KARANTA: Yanzu-yanzu: APC ta rantsar da Adam Oshiomhole a matsayin shugaban jam’iyyar na kasa

Tsohon gwamnan jihar Edo ne ya lashe zaben ba tare da abokin hamayya ba bayan da ya gaji tsohon shugaban jam’iyyar John Odigie-Oyegun, sai kuma Mai Mala Buni da aka zaba a a matsayin sakataren jam’iyyar na kasa.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel