Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Hadamarku ta yi kamari - Shugaba Buhari ya fadawa 'yan majalisa
Hadamarku ta yi kamari - Shugaba Buhari ya fadawa 'yan majalisa
daga  Aminu Ibrahim

Sai dai a wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, fadar shugaban kasar ta ce bayan majalisar sun kara farashin danyen man fetir don su kadai su amfana, sun kuma rage kudaden da aka ware

Shugabar kasar New Zealand ta haihu
Shugabar kasar New Zealand ta haihu
daga  Aisha Musa

Firai ministar kasar New Zealand Jacinda Ardern ta samu 'karuwar 'ya mace ta farko mai nauyin kilogram 3.31. Hakan ya sa ta kasance shugabar kasa ta biyu a zamanin nan da ta haihu a lokacin da take kan karagar mulki.