Zaben Ekiti: Jerin sunayen 'yan takara da zasu fafata da kuma jam'iyyunsu

Zaben Ekiti: Jerin sunayen 'yan takara da zasu fafata da kuma jam'iyyunsu

Gobe Asabar 14 ga watan Yuli ne za'a gudanar da zaben gwamna a jihar Ekiti da aka dade ana kwaraniya akansa a kafafen yadda labarai.

Yan takara 35 ne zasu fafata a zaben kamar yadda Premium Times ta wallafa.

Sai dai cikin 35 din, yan takara biyu ne suka fi suna, sune tsohon gwamnan jihar, Dr. Kayode Fayemi na jam'iyyar APC da kuma mataimakin gwamna mai ci yanzu, Farfesa Olusola Eleka na PDP.

DUBA WANNAN: Abin tausayi: Wasu tagwaye da aka dauka aikin 'dan sanda tare sun mutu rana guda

Ga dai jerin sunayen dukkan 'yan takaran da jam'iyyunsu:

1. John Olukayode Fayemi (APC)

2. Kolapo Olusola Eleka (PDP)

3. Ayodeji Lawrence Ayodele (APGA)

4. Sikiru Lawal Tae (LP)

5. Abiodun Aluko (AP)

6. Jeremiah Adebisi Omoyeni (MPN)

7. Shola Omolola (AA)

8. Ben Olaniyi Agboola (AD)

9. Babatunde Henry Afe (ANRP)

10. Segun Adewale (ADP)

11. Bode Olowoporoku (NDPC)

12. Dare Bejide (PPN)

13. Orubuloye Dele Lucas (AGA)

14. Tosin Ajibare (ID)

15. Olajumoke Saheed (DA)

16. Temitope Omotayo (YPP)

17. Tope Adebayo (APDA)

18. Akinloye Ayegbusi (SDP)

19. Saheed Olawale Jimoh (APA)

20. Oribamise Stephen Ojo (AGAP)

21. Olanrewaju Olalekan (DPC)

22. Adegboye Ajayi (BNPP)

23. David-Adesua Ayodele (DA)

24. Sule Olalekan Ganiyu (FJP)

25. Adewale Olushola Akinyele (GPN)

26. Akerele Oluyinka Gbenga (DPP)

27. Amuda Temitope Kazeem (KOWA)

28. Jegede Olabode Gregory (MMN)

29. Babatunde Oladapo Alegbeleye (NDLP)

30. Oladosu Olaniyan (NPC)

31. Ayoyinka Oluwaseun Dada (PDC)

32. Animashaun Goke (PPA)

33. Adeleye John Olusegun (UDP)

34. Gboyega Olufemi Jacob (UPN)

35. Fakorede Ayodeji Ebenezer (YDP)

A baya, Legit.ng ta wallafa rahoton kan irin shirye-shiryen da akeyi don zaben inda aka aike da jami'an tsaro da aka baza a ofishin hukumar zabe mai zaman kanta INEC na jihar.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng News

Mailfire view pixel